Kalli bidiyon matashin da yayi ikirarin cewa zai sayar naira Miliyan ashirin 20M dalilin baiga Naziru Sarkin Waka ba

Kalli bidiyon matashin da yayi ikirarin cewa zai sayar naira Miliyan ashirin 20M dalilin baiga Naziru Sarkin Waka ba

Wani matashin saurayi wanda yayi ikirarin zai sayar da kan akan naira miliyan ashirin 20M, ya bayyana cewa rashin gamin Naziru Sarkin Waka ne yasa shi zai sayar da kan nasa.

Inda matashin yake cewa: shi ba dan jihar Kano dane a jihar Kaduna yake yazo Kano ne domin ya sami ganin Naziru Sarkin Waka, amma bai sami ganin Nazirun ba har tsawon kwana biyar dalilin haka yasa zai sayar da kan sa.

Hakan kuma matashin ya bayyana cewa: yazo ne daga jihar Kaduna unguwar Tudun wada musawa roud about taka lafiya road, sannan kuma yace sana’ar tela yake wato dinki.

Sannan kuma yace: Yana sana’ar dinkin tela ne sannan yana rera waka dokin ya yiwa Naziru wakoki guda biyu daya daga ciki wanda yaji labarin Sarkin waka zaije jihar Kaduna.

Matashin mai suna Aliyu Idris ya bayyana cewa, har ya sami masu sayansa kimanin naira Miliyan goma sha biyar 15M, inda shi kuma ya sanya farashin kansa a naira Miliyan ashirin 20M.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin matashinai suna Aliyu Idris, akan yadda ake son Naziru Sarkin Waka inda yasha wulakanci sosai.

Shafin Dokin Karfe Tv sune sukayi shira da Aliyu Idria inda suka tattauna da shi kan wannan al’amarin na cewa zai sayar da kansa da kuma yadda yake son mawaki Naziru Sarkin Waka.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

https://www.facebook.com/onlineTVcampany/videos/907452786569605/?app=fbl

Karanta wannan labarin.

Naziru Sarkin Waka Yayi Martani Akan Saurayin Dayace Zai Siyar Da Kansa

Karanta wannan labarin.

Subahanallahi An Yankewa Wata Jarumar Kannywood Kafa Saboda Rashin Lafiya

Karanta wannan labarin.

Tirkashi Ana Zargin Jarumar Kannywood Da Cikin Shege Bilkisu Shema

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button