Yin lalata da wasu dalibai Mata a federal college dake bauchi yajawo hukumar makarantar takori malaman da aka samu da laifin a makarantar Wanda Hakan Yasa.
Yin lalata da wasu dalibai Mata a federal college dake bauchi yajawo hukumar makarantar takori malaman da aka samu da laifin a makarantar Wanda Hakan Yasa.

Hukumar kwalejin gwamnatin tarayya a Jihar Bauchi ta kori malamai biyu sakamakon kama su da laifin cin zarafi ta hanyar lalata da ɗalibai mata.
Wannan basaban abubane kusan dukkanin makarantun gaba da sakandire hakan Yana faruwa a kowace makaranta Domin kuwa dalibai da Yawa sukan Yi kuka da irin wannan Matsalar a maka rantu da ban da ban,baya daha.
Shugaban kwalejin, Sanusi Gumau, shi ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai yana mai cewa an ɗauki matakin ne yayin zaman majalisar zartarwar kwalejin na 98 da suka yi ranar Asabar.
Bayan samun ƙorafi daga ɗaliban, an kafa kwamatoci da zummar bincikar zarge-zargen waɗanda rahotonsu ne ya nuna cewa sun aikata laifin, a cewar Gumau.
“Dokokin kwalejin sun bayyana cewa idan aka samu zargi mai girma irin wannan matakin farko da ake ɗauka shi ne bincike,” a cewar shugaban.
To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na kwalejin Dake jihar bauchi da irin matakin da shuwa gabannin makarantar suka dauka don cetan sauran daliban.
Zaku iya biyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci Domin Jin tabakin ku akan aukuwar wannan lamarin
KU KARANTA WANNAN:
An Taba Bani Naira Miliyan Dari Biyar Saboda Na daina Yiwa Buhari Waka Cewar Rarara
Labari Mai Dadi Buhari Zai Bawa Masu Digiri Bashin Milliyan Saboda Rage Zaman Banza
Yadda Al’ummar Unguwar Dakata Suka Kuka Kan Bude Gidan Sharholiya Da Ake Kukarin Yi A Unguwar
Kadaku Manta ku daure ku Danna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.