Advertisement

Ali nuhu ya yiwa jaruma Amal Umar addu’a ta musamman a lokacin murnar kara shekarar ta

Ali nuhu ya yiwa jaruma Amal Umar addu'a ta musamman a lokacin murnar kara shekarar ta

Kwanci tashi babu wahala a wajan Allah, a ranar Alhamis 21 da watan 10 jarumar masana’antar kannywood take murnar kara shekaru, inda ta bayyana cewa a yanzu tana da shekaru 23 da haihuwa.

To a yau dai duk masu amfani da kafafan sada zumunta zasuga yadda hotunan jarumar suka cika ko ina, inda jarumai da dama suka yi ta wallafa hotunan jaruma Amal Umar tare da tayata murna.

Jaruma Amal Umar dai ta wallafa wani hoto inda take rike da lamba 23 a hannun ta wanda hakan ya tabbatar da cewa shekarunta 23 kenan a yanzu, kamar yadda zakugani a cikin bidiyon dake kasa.

Kamar yadda kuka sani jaruman masana’antar kannywood mata sukan gudanar da biki alokacin da shekarun haihuwar su ya karu, sunayin haka ne domin nuna murna da farin ciki kan karin shekarun da suka samu.

Inda har wasu daga cikin suke tara abokanan sana’ar tasu domin su taya murna da bada gudun mawa a wajan bikin, sannan zakuga mafi yawan wadanda sukafi gudanar da wannan bikin na murnar karin shekaru mata ne, wanda da wahala kaga namiji yana irin wadannan abubuwan.

Jaruma Amal Umar ta wallaha hotunan murnar zagayowar ranar haihuwar ta a shafinta na sada zumunta instagram, inda mabiyanta sukayi ta tofa albarkacin bakin su.

Domin ku kalli zafafan hotunan jaruma Amal Umar sai ku kalli bidiyon dake kasa a ciki ne zaku gamsu kala-kala yanda ta dauke su cikin tsari.

Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.

Karanta wannan labarin.

Tonon Asiri Ashe Rahama Sadau Da Adam a Zango Sunfi Kowa Janyowa Kannywood Zagi Da Tsinuwa Bincike Ya Nuna

Karanta wannan labarin.

Wata Sabuwa Yadda Yan Mata Sukayi Anko Tare Da Launi Kallar Wayarsu Kallar Kayan Jikin Da Ya Dauki Hankula

Karanta wannan labarin.

Yabon Annabi s.a.w da jarumar shirin Dadin Kowa Stephanie tayi ya janyo maya cece-kuce a abin fada

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button