Asirin Wata Budurwa Ya Tonu Yadda Ta Bayar Da Kakanta Ga Kungiyar Asiri Aka Kashehi
Asirin Wata Budurwa Ya Tonu Yadda Ta Bayar Da Kakanta Ga Kungiyar Asiri Aka Kashehi

A Nan Kuma Labarin Wasu Yam Mata Ne Guda Biyu Da Asirinsu Ya Tonu, Yadda Suka Bayar Da Kakansu Ga Kungiyar Asiri Aka Zuke Masa Jini Ya Mutu.
Lamarin Ya Janyo Cece Kuce Yadda Budurwar Take Yin Bayanin Abunda Ya Faru Har Tashiga Kungiyar Asiri.
Da Farko Sunata Laure Da Abokiyarta Laraba Suna Zaune A Garinsu Cikin Talauchi Kuma Suna So Samu Kudin Dazasu Rayu Duba Da Yadda Suke Hali Na Kunchi Da Azaba.
Suna Yawonsu Na Neman Hanyar Da Zasu Samu Kudi Sai Sukayi Karo Da ‘Yan Kungiyar Asiri Yadda Suka Nemi Shiga, Sai Sukace Sai Sun Kawo Wani Nasu Kuma Jininsu A Nan Take Suka Ce Sun Bayar Da Kakansu Aka Kasheshi Aka Shanye Jininsa.
Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinsu.
Wannan Alamari Sai Dai Muce innalillahi Wa’inna ilaihir Raji’un Domin Abun Yayi Yawa yadda Zaka Samu Mutum Ya Bayar Da Wani Nasa Akan Dukiya Allah Ya Kiyaye Mu, Kuma Ya tsarkake Mana Zuciyoyinmu Ameen.
Zamu So ku Watsa Labarin Nan Domin Yaje Kunnen Mutane Dayawa Domin Abun Ya Zama Izna Ga ‘Yan Baya Wadanda Suke Aikata Wannan Mummunanr Akida Aboye.
Sannan Zamu So Karbar Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Mummunan Al’amari Da Yake Faruwa, Kada Ku Manta Ku danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin::
Yadda Wata Mata Yar Africa Ta Zamo Mace Ta Farko Data Haifi Yaya Tara A Lokaci Guda
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
Idan Nayi Aure Na Haihu Allah Yasa Kada ‘Ya’Yan Dana Haifa Su Zama Jarumin Kannywood Cewar Ummi Zeze