Bidiyan Dinnar Haihuwar Matasa Dake Kunyar Hada Ido Da Juna Sai Gashi Sun Suntulo Yan Tagwaye Bayan Watan Bakwai

Bidiyan Dinnar Haihuwar Matasa Dake Kunyar Hada Ido Da Juna Sai Gashi Sun Suntulo Yan Tagwaye Bayan Watan Bakwai

Kamar Yadda Kwanakin Baya Da Suka Wuce Muka Kawo Muku Wani Bidiyan Yadda Amarya Da Ango Suke Kunyar Hadu Ido Da Junansu Bayan Aure ,Sai Ku Bayan Wata Bakwai Da Auren Allah Ya Azurtasu Da Yan Tagwayen To Yau Zamu Kawo Muku Bidiyan Yadda Suka Gudanar Da Dinnar Haihuwar Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa

Shin Mai Sauraro Bayan Kaga Wannan Bidiyan Wannan Fata Zakayiwa Wayannan Matasan Masoyan Jun Kuma Ma’auratan Da Suke Kunyar Juna Kafin Kuma A Shiga Daga Daka Bayan Wasu Watannin Suka Zankado Yan Biyu

Ku Kara karanta Wannan Labarin

An Taba Bani Naira Miliyan Dari Biyar Saboda Na daina Yiwa Buhari Waka Cewar Rarara

Idan Nayi Aure Na Haihu Allah Yasa Kada ‘Ya’Yan Dana Haifa Su Zama Jarumin Kannywood Cewar Ummi Zeze

Allah Ya Sanya Da Alkairi Ya Raya Yan Biyu Dama Dukannin Al’ummar Musulmai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button