Advertisement

Ci kyakkyan bayanin abin Daya faru da Jirgin kasan dayake jigila daga Kaduna zuwa abuja daga bakin direban Jirgin kasan.

Ci kyakkyan bayanin abin Daya faru da Jirgin kasan dayake jigila daga Kaduna zuwa abuja daga bakin direban Jirgin kasan.

Matukin jirgin kasan da akakaiwa Hari maisuna ziya’u Yusuf yayi godiya ga Allah bisa tsallake hasarin da Allah yakiyaye shi.

Kamar yadda kukasani a makon da yagabata mun kawomuku rohotan Jirgin kasan da Yan Bindiga sukaiwa Hari a Jihar kaduna.
Matukin jirgin kasan ziya’u Yusuf Wanda yadebo fasinjojinsa da Kaduna zuwa abuja ya bayyana irin rashin Jin dadinsa akan yadda lamarin ya auku yayi mutukar tsorata bisa Ganin yadda takiyar bom din tatashi.
Ganin yadda nadebo manyan mutane acikin Jirgin wannan na Daya daga Cikin Dalilin dayasa hankalina yayimutukar tashi.
Nakiyar ta tashine a yadda bamuyi tsammaniba sakamakon yadda muka Saba wucewa kaitsaye Amma duk da haka nidama yankin wajan ban yadda dashi ba sakamakon wajan Yana da duhu wannan na mainoni dayawa wannanne babban da lilin dayasa nake Dan shakkar wajan Kuma hakan tafaru.
Ni rashin Jin dadina akan aukuwar wannan lamarin yadda mutane Zasu nuna rashin Jin dadinsu wa mutane dakuma tunanin yadda tunaninsu zaikoma wajan fargabar Kara Hawa Jirgin kasan, musamman Wanda suke Cikin jirgin a ranar da abin yafaru.
To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na tunanin yadda mutanan da suke Hawa Jirgin kasan Zasu kasance wajan bin Jirgin Yayin tafiya Abuja Zuwa Kaduna.

KU KARANTA WANNAN:

yan fashin daji sun yi ajalin mutum 339 a jihohin Zamfara da Kano da Kaduna da Neja cikin watan na Satumba Wanda Hakan Yasa.

 

Naziru Sarkin Waka Yayi Martani Akan Saurayin Dayace Zai Siyar Da Kansa

Kalli bidiyon matashin da yayi ikirarin cewa zai sayar naira Miliyan ashirin 20M dalilin baiga Naziru Sarkin Waka ba

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button