Hukumar sahin tsaro takasa ta tabbatar Mana da Kama firsinoni 500 daga Cikin mutane 800 da suka tsere daga gidan yarin Jihar Oyo Wanda since Wanda Basu kamu sunada.

Hukumar sahin tsaro takasa ta tabbatar Mana da Kama firsinoni 500 daga Cikin mutane 800 da suka tsere daga gidan yarin Jihar Oyo Wanda since Wanda Basu kamu sunada.

Ma aikatar harkoki na Cikin gida sun tabbatarmana da Kama firsinoni dari biya 500 da suka tsere daga gida Gyaran Hali na Jihar Oyo.

Kamar yadda kuka Dani a satin Daya gabata mun kawo muku rahotan daga shafinmu na Dalatopnews rahotan cewa wasu firsinoni sungudu daga awata firsina Dake jihar Oyo.

Kazalika kamaryada rahotan yake hakika Ankama mutane 500 Wanda suka tsere da wannan gidan kason na jihar.

Kamar yadda ministan harkokin Cikin gida Rauf Aregbesola wanda ya kai ziyara gidan yarin a ranar Lahadi ya ce har I Zuwa yanzu  an sake kama fursunoni 446 daga cikin sama da 800 da suka tsere daga Cikin gidan Gyaran halin.

Sannan ya shaidamana cewa mutane sitting da tarane 69 Basu tsereba dagagidan kaso din Wanda Sunyi mutukar burgenu mukuma sanyanzu su sun canja.

Firsinoni da suka gudu a gidan yarin Abonlogo a jihar Oyo yankin kudu maso yammacin Nigeria Wanda sungudunne Sana diyyar Yan Bindiga sunkai musu Hari Wanda Hakan yabawa wasu damar guduwa.

Hukumar gidan yarin tashaidawa daya daga Cikin manema labaranmu na Dalatopnews a wata Shira da akayi da manema labarai Wanda suka shaidamana cewa Yan bindigar sunkai harinne ta hanyar ammfani da nakiya wajan ballet gidan Wanda hakanne ya tsorata Wanda suke tsare a gidan.

Hukumar kula da gidan sun shaidama cewa a Yayin harin an kashe soja Daya dakuma Dan Banga guda Daya.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na Kama Wanda suka tsere daga gidan yarin shin a Bassu ko a maida su.

KU KARANTA WANNAN:

 

Asirin Wata Budurwa Ya Tonu Yadda Ta Bayar Da Kakanta Ga Kungiyar Asiri Aka Kashehi

Yadda Wata Mata Yar Africa Ta Zamo Mace Ta Farko Data Haifi Yaya Tara A Lokaci Guda

Ali nuhu ya yiwa jaruma Amal Umar addu’a ta musamman a lokacin murnar kara shekarar ta

Ci kyakkyan bayanin abin Daya faru da Jirgin kasan dayake jigila daga Kaduna zuwa abuja daga bakin direban Jirgin kasan.

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button