Lauyoyin da suke Kare Abdul jabbar Nasiru Kabara daga kareshi a Gaban kotu Wanda Hakan Yasa yayi babban martanin ga lauyoyin wanda yake cewa.

Lauyoyin da suke Kare Abdul jabbar Nasiru Kanata daga kareshi a Gaban kotu Wanda Hakan Yasa yayi banana martanin ga lauyoyin wanda yake cewa.

Lauyoyin dasuke kare sheik  Abdul jabbar sunjanye da batun goyamar baya a kotu.

Assalamu alaikum jama’a a yaune muka Sami rahoto daga Daya daga Cikin manema labaranmu na Jihar Kano Wanda ya shaidamana cewa lauyoyin da suke Kare Abdul jabbar sun Kanye Masa akotu.

 

Kamar yada kuka Dani a kwanakin baya muka Sami rahotan ta Kaddamar da aka fafata da sauran malamai dakuma malam sheik Abdul jabbar Wanda sauran malamai suka Sami nasara Akan malamin.

Akarshede malamin ankaishi gidan kason Wanda aka dawo ake ta fafata Shari’a dashi a koto.

Bayada haka ankai malam sheik Abdul jabbar asibiti Domin duba lafiyarsa likitan da yaduba malamin ya shaidawa Duniya cewa malamin kwakwalwarsa kalautake kuma kunnansa Shima lafiya kalau yake Babu abin da take daminsa.

 

Daga baya Kuma maishari ar malam sheik Abdul jabbar alkali Ibrahim sarki Yola yakara daga Shari at malamin Zuwa Nan da talatin ga watanan 30.

To jama’a zamusoukarbi ra ayoyinaku Alan aukuwar wanna lamarin na malam sheik abdull jabbar Wanda abaya kinji irin ta Kaddamar da aka shafama dashi a arewa in kasarnan Tami Wanda kusan kowa yasan abinda yafaru na Karin abun da yakeyi.

Zaku iaya biyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci Domin Jin tabakin ku akan wannan lamarin.

KU KARANTA WANNAN:

Asirin Wata Budurwa Ya Tonu Yadda Ta Bayar Da Kakanta Ga Kungiyar Asiri Aka Kashehi

Yadda Wata Mata Yar Africa Ta Zamo Mace Ta Farko Data Haifi Yaya Tara A Lokaci Guda

 

Tonon Asiri Ashe Rahama Sadau Da Adam a Zango Sunfi Kowa Janyowa Kannywood Zagi Da Tsinuwa Bincike Ya Nuna

 

Kadaku Manta ku daure ku dannamana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button