Matashin Dan she kara 25 yafito Neman shugancin Matasan jam’iyyar PDP Wanda Hakan ya da dattawan jam’iyyar suka.

Matashin Dan she kara 25 yafito Neman shugancin Matasan jam'iyyar PDP Wanda Hakan ya da dattawan jam'iyyar suka.

Siyasar Nigeria ta Jam iyar adawa Wanda ke Shirin fitar da shugaban jam iyar na  P D P

I Dan Baku mantaba a yanzu haka Muna tsaka da mufara Jin hi dindimu na siya a Nigeria baya da haka kafin a Fara wannan Akanyi zaban Shugaban ita kanta jam iyar dakuma na Matasan dake bin bayan kungiyar saboda gudanar da abin da akeso yadda yakamata.

Jam iyar adawa ta P D P ta koƙarin taga tafitar da gwaninta wajan jagorantar al,umma Matasan na wannan mabiya bayan kungiyar.

Daga Cikin muta Nan da mukasamu suna Neman Shugaban cin Matasan  wannan jam’iyar ta P D P munsami wani Yaro Dan shekara 25 dayake Naman wannan kujera.

Muhammad kadade sulaiman matashin da Jihar kaduna yafito be Shugaban in Matasan na wannan jam’iyar na zaban da za a gudanar mako maizuwa.

Muhammad kadade sulaiman ya bayyana cewa a matsayinsa na matashin zaiyi kokari yakawo sauyi acikin lamarin Matasan jam’iyar ta P D P wajan Ganin ana damawa dasu wajan Sha anin jam’iyar.

Tunidai uwar jam’iyar ta kasa  ta fitar da wannan kujera ta Shugaban Matasan na it’s kanta wannan jam iyar Wanda ayanzu haka Matasan biyu sun gito a Jihar kaduna Dan Neman wanan kujera.

A Cikin wanna jam’iyar ba kasafai ake samun Matasan suna fitowa wajan Neman manyan mukamai a jam iyyar ba Sai waannan Karo sadai kasamu Yan shekara 60 Zuwa sama.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na siyasa a Nigeria na yadda Matasan su ka yinkuro Dan Neman Shugaban in wannan Matasan Nigeria na jam iyyar adawa.

KU KARANTA WANNAN:

yan fashin daji sun yi ajalin mutum 339 a jihohin Zamfara da Kano da Kaduna da Neja cikin watan na Satumba Wanda Hakan Yasa.

An Taba Bani Naira Miliyan Dari Biyar Saboda Na daina Yiwa Buhari Waka Cewar Rarara

 

Yin lalata da wasu dalibai Mata a federal college dake bauchi yajawo hukumar makarantar takori malaman da aka samu da laifin a makarantar Wanda Hakan Yasa.

 

Rundinar ‘yansandan Jihar Katsina tasamu nasarar Kamo Yaro Dan shekara 14 da ya kashe mutane biyu 2 a lokacin da suka Kai hari Wanda yasa yaron

 

Kada ku manta Kundaure ku Danna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button