Trending

Mun Kirkiri Hanyar Dazaka Auri Kowacce Mace Ta Wayarka Cewar Malam Aminu Daurawa

Mun Kirkiri Hanyar Dazaka Auri Kowacce Mace Ta Wayarka Cewar Malam Aminu Daurawa

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Ana Samun Rashin Auratayya Ta Zaurawa, Yam Matan Ma Ba Sosai Auren Yake Yiyuwa, Ba Duba Da Yadda Zamani Ya Chanja Na Tsadar Rayuwa Da Kuma Talauchi Amma Duk Da Haka Anayi Amma Ba Kamar Lokutan Baya Ba.

Yanayin Aure Abune Babba Kuma Yana Da Kyau Idan Mutum Zaiyi Aure Ya Tsaya Ya Nutsu Ya Zabarwa ‘Ya’Yansa Uwa,Domin Kuwa Rashin Nutsuwa Wajen Zabar Mace Shiyake Kawo Rashin Zaman Lafiya Sosai A Bangaren Zamantakewar Aure.

Sheik Aminu Daurawa Fitaccen Malamin Addini Ya Jagoranchi Bude Wata Manhaja Ta Wayar Salular Zamani Wato Android, Yadda Zaka Iya Samun Macen Dazaka Aura Acikin Wannan Manhajar.

Malamin Yayi Cikakken Bayani Game Da Yaddda Zaka Auri Mace Acikin Wannan Manhaja Duba Da Yadda Yawan Zaurawa da Yam Mata Acikin Garuruwa Shiyasa Suka Fitar Da Wannan Dabarar Ta Auran Matan Acikin Manhajar.

A Yau Anyi Hira Da Malamin Yadda Ya Bayyana Yadda Aikin Manhajar Da Kuma Nasarorin Dasuka Samu Ta Sanadiyyar Hakan.

Zamu Saka Muku Bidiyon A Karshen Wannan Bayani Sannan Zamu So Ku Watsa Labarin nan domin Yaje Kunnen Mutanen Dayawa Domin Zu San Halin Da Ake Ciki Na Wannan Manhajar.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Da Kuma Aikin Wannan Manhajar Ta Malam Aminu Daurawa Da Kuma Amfanin Da Zatayiwa Al’ummah, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Matashin Dan she kara 25 yafito Neman shugancin Matasan jam’iyyar PDP Wanda Hakan ya da dattawan jam’iyyar suka.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Wani Bidiyan Yadda Tumbar Bukar Ke Taba Jikin Adam A Zango Da Ya Dauki Hankulan Mutane

Ku Karanta Wannan Labarin:

Naziru Sarkin Waka Yayi Martani Akan Saurayin Dayace Zai Siyar Da Kansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button