Wani Bidiyan Yadda Tumbar Bukar Ke Taba Jikin Adam A Zango Da Ya Dauki Hankulan Mutane
Wani Bidiyan Yadda Tumbar Bukar Ke Taba Jikin Adam A Zango Da Ya Dauki Hankulan Mutane

Kamar Yadda Kuka Sani Tumba Bukar Ta Kasance Yarinya Ga Adam A Zango Abin Nufi Anan Shine Shiyayi Sillar Daukar Darajata A Masana’antar Kannywood A Cikin Wani Fildin Jarumin Mai Suna Gwaska
Duk Da Kasancewarta Yarinyarsa Amma Haka Ba Yana Nufin Maharramarsa Bacai ,Kamar Yadda Adinin Islam Yace Harumin Ne Mutum Balagagge Da Balagaggiya Kamar Tumba Bukar Da Adam A Zango Ya Kasance Daya Yana Taba Jikin Daya
A Yau De Mun Samu Bullar Wani Bidiya Da Ya Dauki Hankulan Mutane Shine Ta Yadda Tumba Bukar Ke Taba Jikin Adam A Zango Kamar Yadda Zaku Bidiyan Anan
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Naziru Sarkin Waka Yayi Martani Akan Saurayin Dayace Zai Siyar Da Kansa
Subahanallahi An Yankewa Wata Jarumar Kannywood Kafa Saboda Rashin Lafiya
Shin Masu Sauraron Mu A Koda Yaushe Mi Zaku Iya Cewa Game Da Wannan Bidiyan Da Jaruma Ta Saki A Shafinta Instagram .