Wata Sabuwa Yadda Yan Mata Sukayi Anko Tare Da Launi Kallar Wayarsu Kallar Kayan Jikin Da Ya Dauki Hankula
Wata Sabuwa Yadda Yan Mata Sukayi Anko Tare Da Launi Kallar Wayarsu Kallar Kayan Jikin Da Ya Dauki Hankula

Kamar Yadd A Wannan Zamani Da Muke Jiki Mutane Suna Jin Kidan Rashin Kudi ,Yan Matan Da Suke Yawan Yin Anko Kala Kala Wanda Samarinsu Suke Yi Musu Koda Yake A Wannan Lokacin Suma Samarin Suna Kukawa Kan Rashin Kudi
A Yau Kuma Muka Ci Karo Da Wata Wallafawar Da Ya Dauki Hankulan Mutane Ta Yadda Wasu Yan Mata Sukayi Ankon Kaya Tare Da Yin Ankon Wayar Da Koda Samarin Yanzu Sun Gaza Yi Kamar Yadda Zakuga Bidiyan
Ku Karanta Wannan Labarin
Haduwar Facebook Ta Jefa Wata Karuwa Acikin Kurkuku, Bayan Daukan Bidiyon Wanda Sukayi Lalata Dashi
Wannan Bidiyan Ya Zamo Kamar Na Farko Ne A Kasar Hausa Domin Mutane Sun Cika Da Mamaki Wannan Lamari Zaku Iya Yi Mana Coment A Sahen Mu Na Tsokaci Kan Wannan Lamarin.