Bidiyan Kayan Liyafar Lefe Tare Mota(Benz Da BMW) Da Aka Kawowa Yar Sarkin Uzuru Wato Samira Sani Sami
Bidiyan Kayan Liyafar Lefe Tare Mota(Benz Da BMW) Da Aka Kawowa Yar Sarkin Uzuru Wato Samira Sani Sami

Wani Bidiyan Da Ya Dauki Hankulan Mutane Shine Ta Yadda Aka Kai Kayan Lefen Yar Sarkin Uzuru Hade Da Motoco Benz Da BNW Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan
Kamar Yadda Kuka Sani A Halin Yanzu Ganin Yadda Samari Ke Shan Wahala Wajen Hada Akwati Shida Ma Na Aure Yasa Ake Shirin Daina Kayan Lefe Amma Sai Kashi Yayan Masu Kudi Suna Kayan Keta Raini Da Zai Sa Mata Su Fara Kara Buri Wajen Sai Anyi Musu Irin Kayan Da Akayiwa Kawayensu Shin Masu Sauraron Mu A Koda Yaushe Mi Zaku Iya Cewa Game Da Irin Wannan Barnar Dukiyar Da Ake Yi
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Yadda Wata Mata Yar Africa Ta Zamo Mace Ta Farko Data Haifi Yaya Tara A Lokaci Guda
Dalilin Dayasa Na Daina Soyayya Da Adam a Zango Cewar Nafisat Abdullahi
Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Sannan Kuma Muna Da Bukatar Ka Danna Kararrawar Sanarwa.