Bidiyan Yadda Ake Kari Da Dollars Kamar Ruwa A Birthday Din Yar Gidan Mawaki Davido

Bidiyan Yadda Ake Kari Da Dollars Kamar Ruwa A Birthday Din Yar Gidan Mawaki Davido

Kamar Yadda Kuka Sani Davido Yana Daya Daga Cikin Manya Manya Mawaki Africa Wadda Ya Kwashe Lambabin Yabo Ta Sillar Daukakar A Fagen Iya Waka ,Saide Davido Ya Kasance Yana Da Aure Har Da Yayi Inda A Yau Muka Sami Bidiyan Yadda Aka Gudanar Da Birthday Din Yarsa Ta Biyu Inda Ake Kari Da Kudaden Kasar Wajen Kamar Ruwa

Amma Hausawa Na Cewa Gani Ya Kori Ji Ga Bidiyan Nan A Kasa Domin Mora Kallo

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Yanzu Wani Sabon Bidiyon Rahama Sadau Ya Bulla Tana Motsa Jiki

Bidiyan Kayan Liyafar Lefe Tare Mota(Benz Da BMW) Da Aka Kawowa Yar Sarkin Uzuru Wato Samira Sani Sami

Shin Mai Sauraro Ganin Yadda Kasarnan Take Cikin Halin Ha’ulahi Wane Fata Zakuyiwa Wannan Mawaki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button