Bidiyan Yawan Cin Amarchin Yusuf Buhari Da Zaleliyar Amaryarsa Zahrah Nasir Ado Bayero
Bidiyan Yawan Cin Amarchin Yusuf Buhari Da Zaleliyar Amaryarsa Zahrah Nasir Ado Bayero

Kamar Yadda Kuka Sani Yusuf Buhari Da Daya Tilo Namijine Ga Shugaban Kasar Nijeriya Wato Muhammadu Buhari
Yusuf Buhari Ya Angwance Tsawon Watannin Biyu Da Suka Gabata Wadda Ya Auri Yar Gidan Sarkin Bichi Wato Zahrah Nasiru Ado Bayero
Saide Kamar Yadda Kuka Sani Bayan An Daura Aure An Kammala Biki Bayan Wasu Lokutan In Auren Ya Kasance Akwai Wadata Akwai Yawan Cin Amarchi Da Amgo Da Amarya Suke Zuwa ,Inda A Yau Muka Sami Bidiyan Yawan Cin Amarchin Yusuf Buhari Da Zahra Nasir Ado Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Yadda Wata Mata Yar Africa Ta Zamo Mace Ta Farko Data Haifi Yaya Tara A Lokaci Guda
Shin Mai Karatu Wannan Fata Zakuyiwa Wayannan Ma’auratan ,Sannan Muna Fatan Da Ka Dannan Alamar Kararrawar Sanarwa Domin Samun Ingantattun Shirya Shiryanmu A Koda Yaushe.