Trending

Daga Yau Na Daina Rawa Da Rungumar ‘Yam Mata Acikin Film Da Kuma Zahiri Cewar Ali Nuhu

Daga Yau Na Daina Rawa Da Rungumar 'Yam Mata Acikin Film Da Kuma Zahiri Cewar Ali Nuhu

Kamar Dai Yadda Kuka Sani Jarumi Ali Nuhu Shine Fitaccen Jarumi Kuma Babban Darakta Acikin Masana’antar Kannywood,Wanda Sanadiyyar Daukakarsa A Masana’antar Har Wasu Suke Masa Lakabi Da Sarki Ali Nuhu.

Sai Dai Duk Wanda Yasan Harkar Wasan Kwaikwayo Na Hausa Da Turanchi, To Yana Dauke Da Wasu Ayyuka Da Duk Yadda Mutum Yakai Ga Kunya Ko Mutunchi Sai Ya Ajiye Wannan Abun Yayi Wasu Abubuwa Da Basu Dace Ba, Duba Da Yanayin Sana’ar Film Ta Gaji Haka.

Acikin Abubuwan Da Jarumi Zai Yi Ko Yakeyi Wanda Komai Girman Shekarunsa Kana Iya Tsintarshi Da Wannan Aikin Sune Kamar Haka, Rawa, Hulda Da Yan Mata, Girgiza, Gudu, Tsalle, Da Dai Sauransu.

Jarumi Ali Nuhu Wanda A Yanzu Haka Yana Taka Muhimmiyar Rawa Acikin Fina-finan Kudanchi Bayan Masana’antar Kannywood, Ya Bayyan Cewa Daga Yanzu Ya Dainayin Rawa Da Kuma Rungumar Mata Acikin Film.

Duk Da Akwanakin Baya Wani Bidiyonsa Na Kudanchi Ya Bulla, Yadda Yake Rungumar Wata Mace Kuma Yake Sumbatarta Lamarin Daya Janyo Cece Kuce Sosai A Masana’antar Wanda Yana Daga Cikin Abunda Wasu Mabiyansa Sukayi Bakin Cikin Bullar Wannan Bidiyon.

To Sai Dai Dama Kamar Yadda Muka Fada Muku A Farko Yanayin Aiki Ne matukar Kana Harkar Film Dole Sai Ka Rufe Idanuwanka Kayi Wasu Abubuwan Da Ba Girmanka Bane Kayi Su.

Amma Acikin Abunda Ya Bayyana Na Daina Rawa Yayi Karin Haske Akan Haka, Yadda Yace Bawai Rawa Ce Gaba Daya Ya Daina Ba, Sai Dai Kawai Zai Nayin Girgiza Ko Kuma Rangaji Yadda Dai Kana Gani Bazaka Kawo Rawa Yakeyi Kamar Yadda Yake Sakewa Yayi Rawa A Lokutan Baya Ba.

Sannan Bincike Ya Nuna Yawanchi Rawar Ma Shine Yake Koya Musu Ita, To Yau Kuma Yayi Murabus Akan Haka, Ga Wata Bidiyo Da Zakuji Cikakken Bayani Game Da Hakan.

Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Mana Alamar Kararrrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ali nuhu ya yiwa jaruma Amal Umar addu’a ta musamman a lokacin murnar kara shekarar ta

Ku karanta Wannan Labarin:

Yabon Annabi s.a.w da jarumar shirin Dadin Kowa Stephanie tayi ya janyo maya cece-kuce a abin fada

Ku karanta Wannan Labarin:

Babu masana’antar shirya fim a duniya da takai kannywood tsafta, cewar sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button