Dalilin Dayasa Na Daina Soyayya Da Adam a Zango Cewar Nafisat Abdullahi
Dalilin Dayasa Na Daina Soyayya Da Adam a Zango Cewar Nafisat Abdullahi

Kamar Yadda Kuka Sani Jaruma Nafisat Abdullahi Wanda Ake Mata Lakabi Da Kazar Hausa Ta Amsa Wasu Tambayoyi A Yayin Hirarta Da ‘Yan Jarida A Kwanakin Baya Akan Alakarta Da Adam A zango.
Jarumar Wanda A Yanzu Take Taka Muhimmiyar Rawa Acikin Wani Film Mai Dogon Zango Wanda Tashar Saira Movies Take Haskawa Duk Sati Wato LABARINA,Ta Bayyanawa ‘Yan Jarida Wata Alaka Tsakaninsu Da Jarumi Adam A Zango.
Dafarko An Tambayi Jarumar Tarihin Rayuwarta Yadda Ta Bayyana Komai Da Kuma Kalubalen Data Fuskanta A Rayuwa Kafin Ya Fara Harkar Film, Jarumar ‘Yar Asalin Jihar Jos Ta Bayyana Cewa Tafi Yin Abota Da Maza Ba Mata Ba.
Acikin Tambayoyin Da ‘Yan Jarida Sukayi Mata Har Da Jita-jitan Da Take Yawo A Kafafen Sada Zumunta, Akan Soyayyarta Da Jarumi Adam A Zango.
Shin Wai Ance Akwai Soyayya Tsakaninku Da Adam a zango? Jarumar Ta Kada Baki Tace Eh Akwai A Lokutan Baya Amma Yanzu Babu Alakar Soyayya Tsakaninmu Sai Dai Muna Gudanar Da Harkokinmu Saboda Abokin Aikina Ne Kuma Muna Aiki A Masana’anta Daya.
Kuma Jarumar Ta Kara Dacewa Ko Kun Ganmu A Tare Bawai Yana Nuna Akwai Soyayya Tsakaninmu Ba Kawai Dai Aikine Ya Hada Mu, A Shekarun Baya Dai Munyi Soyayya Dashi Amma Ba Yanzu Ba.
Ga Wata Bidiyo Da Mukaci Karo Da Ita Wanda Akayi Cikakken Bayani Game Da Haka.
Zamu So Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari Da Jarumar Ta Bayyana Game Da Alakar Ta Da Adam A Zango, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Daga Yau Na Daina Rawa Da Rungumar ‘Yam Mata Acikin Film Da Kuma Zahiri Cewar Ali Nuhu
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ali nuhu ya yiwa jaruma Amal Umar addu’a ta musamman a lokacin murnar kara shekarar ta
Ku Karanta Wannan Labarin:
Yabon Annabi s.a.w da jarumar shirin Dadin Kowa Stephanie tayi ya janyo maya cece-kuce a abin fada