Advertisement

Hukumar (JAMB) tayi Kira da babbar murya ga shuwa gabannin makarantun gaba da secondary dasu dakatar dasaida takardar Gurbin karatu in bahakaba zata shafi daliban Suma da.

Hukumar (JAMB) tayi Kira ga babbar murya ga shuwagabannin makarantun gaba da seconda dasu dakatar dasaida talardar Gurbin karatu in bahakaba zata shafi daliban Suma da.

A jiya da daddare hukumar (JAMB) tafitar da wani saban rahoto ga dukkanin  Shugaban manyan makarantun gaba da sakandire.

Kamar yadda jama’a mukasani dukkanin wani saban dalibinakarantar dake Shirin tafi makarantar gaba da secondary school yazama dole ya kasance yana da (JAMB ) saboda saida itane manyan makarantun suke bawa dalibai Gurbin karatu.

Wanda hukumar (JAMB) tasami saban rahotan da yanunamata cewa anabawa dalibai Gurbin karatu tagefe Guda wannanne dalilin dayasa tayi Kira ga dukkanin manyan shuwa gabannin makaratar gabada secondary da babbar murya Wanda ta kecewa.

 (JAMB) tace baza ta cigaba da lamuntar bayar da guraben karatu ta hanyar da bata kamata ba, daga manyan makarantu, inda ta gargadi dalibai da su kauracewa karbar gurbin karatu daga makarantu ba ta karkashin tsarin CAPS na hukumar JAMB ba.

Hukumar jarabawar ta bayar da gargadin a wani sakon shawarwari da ta aikawa shugabannin manyan makarantu, wanda kuma aka wallafa a jaridar hukumar ta mako-mako.
Hakan ya biyo bayan gargadin hukunci da a baya ministan ilimi, Adamu Adamu, yayi, dangane da abinda ya kira rashin bin umarni da wasu shugabannin manyan makarantu ke yi, wadanda ake zargin suna cigaba da take umarnin ministan dangane da batun.

Hukumar ta JAMB tace makarantun da har yanzu suke talla da sayar da takardun daukar dalibai, ana basu shawarar su kauracewa aikata hakan.
Sakon, daga nan, hukumar JAMB takuma gargadi makarantun da abin ya shafa su karfafa gwiwar dalibansu da su nemi gurbin karatu ta karkashin hukumar JAMB.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na hukumar jamb da yabawa manyan makarantun.

KU KARANTA WANNAN:

Lauyoyin da suke Kare Abdul jabbar Nasiru Kabara daga kareshi a Gaban kotu Wanda Hakan Yasa yayi babban martanin ga lauyoyin wanda yake cewa.

 

Hukumar sahin tsaro takasa ta tabbatar Mana da Kama firsinoni 500 daga Cikin mutane 800 da suka tsere daga gidan yarin Jihar Oyo Wanda since Wanda Basu kamu sunada.

Asirin Wata Budurwa Ya Tonu Yadda Ta Bayar Da Kakanta Ga Kungiyar Asiri Aka Kashehi

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button