Innalilahi wa Inna ilaihir rajiun yanbindiga sun kaiwani saban Hari Jihar Neja Wanda suka kashe Mutane goma shatakwas 18 in da.

Innalilahi wa Inna ilaihir rajiun yanbindiga sun kaiwani saban Hari Jihar Neja Wanda suka kashe Mutane goma shatakwas 18 in da.

Har yanzu Yan bin diga Basu saina kaiwa hare hare ba Wanda a jiya da asubama sunkai wani saban Hari.

Wasu Yan bindiga masu yawan gaske sun Kai Hari wani massallaci a kauyan Maza kuka a karamar hukumar hukumar Mashegu ta jihar Neja, inda suka kashe wasu masallata goma Sha takwas 18.

Wanda manema labaranmu sun shaidamana cewa Yan bindigar sun mamaye Garin kauyanne da yawan gaske inda suka farmusu suna Cikin sallar asuba.

Bayan wannan sakataran Gwamnatin Jihar neja Ahmad Ibrahim matani ya shadawa Daya daga Cikin manema labaranmu wata Shira da akayi dashi.

Wanda yatabbatar Mana da cewa Yan bindigar sun kashe mutaneGoma Sha shida 16 a masallacin Nan take.

Inda suka kashe wanimutum daya da baijiba Bai ganiba.

Mista matani yace Gwamnatin Jihar Neja ta tura dakarun sojojinta Dan bin diddigin a binda yafaru Zuwa wajan yanbindiga.

Shugaban karamar hukumar mashegu Alhassan isah maza-kuka Shima yanuna rashin Jin dadina ga abin da yafaru Wanda Kuma Kara dacewa mutanan Garin sun mutukar tsorata ainu.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na Jihar Neja da yafaru da su awannan lokaci.

Zaku iya biyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci Domin samin Jin tabakin ku.

KU KARANTA WANNAN:

Daga Yau Na Daina Rawa Da Rungumar ‘Yam Mata Acikin Film Da Kuma Zahiri Cewar Ali Nuhu

Bidiyan Yawan Cin Amarchin Yusuf Buhari Da Zaleliyar Amaryarsa Zahrah Nasir Ado Bayero

 

Dalilin Dayasa Na Daina Soyayya Da Adam a Zango Cewar Nafisat Abdullahi

Hukumar (JAMB) tayi Kira da babbar murya ga shuwa gabannin makarantun gaba da secondary dasu dakatar dasaida takardar Gurbin karatu in bahakaba zata shafi daliban Suma da.

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button