Jaruma Hadiza gabon ta fita kasar waje domin shakatawa bayan rigimar su ta lafa da Auwal Isah west

Jaruma Hadiza gabon ta fita kasar waje domin shakatawa bayan rigimar su ta lafa da Auwal Isah west

Jarumar fina-finan hausa ta kannywood jaruma Hadiza Aliyu wacce kuka fi sani da Hadiza gabon, ta wallafa wasu zafafan hotunanta a kasar waje wanda suka dauki hankulan jama’a da dama.

Idan bazaku manta ba a kwanakin baya wata hatsaniya ta auku tsakin jaruma Hadiza gabon da wani abokin sana’ar su mai suna Auwal Isah west wanda hatsaniyar tasu ta janyo cece-kuce da dama a masana’anyar kannywood.

Bayan faruwar wannan al’amarin sai jaruma Hadiza gabon ta koma kasar waje domin shakatawa da kuma huce haushin abin da ya faru, inda jarumar ta wallafa wasu zafafan fotunanta a can.

Ga hotunan nan domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Dalilin Dayasa Na Daina Soyayya Da Adam a Zango Cewar Nafisat Abdullahi

Karanta wannan labarin.

Bidiyan Yawan Cin Amarchin Yusuf Buhari Da Zaleliyar Amaryarsa Zahrah Nasir Ado Bayero

Karanta wannan labarin.

Daga Yau Na Daina Rawa Da Rungumar ‘Yam Mata Acikin Film Da Kuma Zahiri Cewar Ali Nuhu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button