Kalli Yadda Jarumar Kannywood Take Dambe Da Karamin Yaro Hannatu S Usman
Kalli Yadda Jarumar Kannywood Take Dambe Da Karamin Yaro

Jaruma Hannatu S Usman Wanda A Kwanakin Baya Tayi Sharafinta Acikin Shirin Film Dim Bugun Zuciya Yanzu Kuma Babu Ita Aciki Ta Wallafa Wata Bidiyo A Shafinta Na Instagram Tare Da Wani Karamin Yaro.
Acikin Bidiyon Wanda Batafi Dakika Ashirin Ba Munga Jarumar Tare Da Yaron Wanda Ake Zaton Kamar Kanintane Ko Abokin Wasa.
Jarumar Itace A Kwanakin Baya Labarinta Ya Bulla Na Cewa Ankoreta Daga Cikim Shirin Film Din Bugun Zuciyar Masoya Mai Dogon Zango Wanda Ake Haskashi A Shafin YouTube.
Daga Baya Jarumar Ta Fito Ta Wanke Kanta Daga Jita-jitar Tare Da Bayyana Gaskiyar Al’amari Game Da Abunda Ake Yayatawa Akanta Na Korartata Daga Cikin Shahararren Film Din.
Jarumar Ta Bayyana Cewa Ba Korarta Akayiba Kawai Ta Fice ne Da Kankta Duba Da Yadda Tsarin Film Din Ya Saba Da Ra’ayin Data Dauka Zata bi A Harkar Film, Wannan Shine Dalilin Dayasa Ta Fice Daga Cikin Film Din Aka Maye Gurbinta Da Wata.
Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Domin Ku Ganewa Idonku Yadda Jarumar takeyin Wasan Dambe Da Karamin Yaron.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Na Jarumar Da Kuma Batun Korarta Acikin Shirin Film Dinnan Mai Suna Bugun Zuciyar Masoya.
Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Yabon Annabi s.a.w da jarumar shirin Dadin Kowa Stephanie tayi ya janyo maya cece-kuce a abin fada
Ku Karanta Wannan Labarin:
Dalilin Dayasa Na Daina Soyayya Da Adam a Zango Cewar Nafisat Abdullahi
Ku Karanta Wannan Labarin:
Daga Yau Na Daina Rawa Da Rungumar ‘Yam Mata Acikin Film Da Kuma Zahiri Cewar Ali Nuhu