Trending

Mun Rasa Mijin Da Zai Auremu Shiyasa Muka Auri Junanmu, Labarin Wasu ‘Yan Madigo

Mun Rasa Mijin Da Zai Auremu Shiyasa Muka Auri Junanmu, Labarin Wasu 'Yan Madigo

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Rayuwa Ta Lalace, Bayan Fasadi Yayi Yawa Na Yawan Zinace-zinace Da Luwadi Hade Da Madigo Har Aure Akeyi Tsakanin Jinsi Daya Kuma A Fito Duniya Ana Fada.

Shafin Apahausa Ya Wallafa Labarin Wasu ‘Yam Mata Guda Biyu Yan Asalim Kasar Kamaru, Yadda Suka Auri Junansu Bayan Sun Rasa Mijin Da Zai Auresu.

Acikin Wani Gajeren Bidiyonsu Daya Yadu A Shafin Telegram Sun Bayyana Yadda Aiwatar Da Mu’amalarsu Ta Miji Da Mata Duk Da Suna Yam Mata Gaba Dayansu.

Wallafar Wannan Bidiyo Nasu Shine Akayi Musu Caaa Wajen Tambayoyin Dalilin Dayasa Suka Auri Junansu Alhali Ga Maza Nan A Gari Suna Neman Matan Dazasu Aura.

Yam matan Wanda Sunan Daya Hadiza Daya Kuma Laraba Sun Bayyana Cewa Dalilin Dayasa Sukayi Auren Jinsi Sun Rasa Mijin Aure Ne, Kuma Lokacin Suna Wani Hali Na Matsanaiciyar Sha’awa Akoda Yaushe.

Daga Karshe Suka Rasa Yadda Zasuyi Sai Suka Fara Neman Junansu Wato Madigo Wanda Har Takai Sunyi Nisan Da Basajin Sha’awar Kowanne Namiji Sai Yan Uwansu Mata.

shine Suka Yanke shawarar Auren Junansu, Amma Babban Dalilin Dayasa Suka Fara Harkar Madigo Har Sukayi Aure Shine Rashin Mijin Da Zai Auresu.

Toh Allah Ya Kyauta Zamu So Ku Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Mummunar Al’ada Da Wadannan ‘Yam Matan Suke Aikatawa Wadanda Tasu Ce Ta Fito Fili, Ba’a San Wadanda Sukeyi A Boye Ba.

Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Manyan Malamai sun kara kirkiro wani saban al’amari akan Maulidin da akeyi na haihuwar Fiyayyan halitta S.A.W

Ku Karanta Wannan Labarin:

Kalli Yadda Jarumar Kannywood Take Dambe Da Karamin Yaro Hannatu S Usman

Ku Karanta Wannan Labarin:

Daga Yau Na Daina Rawa Da Rungumar ‘Yam Mata Acikin Film Da Kuma Zahiri Cewar Ali Nuhu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button