Rasa Dan jaridar da akayi tsawon sati biyu yadagawa Gwamnati hankali Wanda yasa tafara tunanin tayi.

Rasa Dan jaridar da akayi tsawon sati biyu yadagawa Gwamnati hankali Wanda yasa tafara tunanin tayi.

Bayan batan Dan jaridar Nan Rundinar yansandar Nigeria ta sanar cewa takama mutane shida bisa zarginsu.

Kusan mako biyu kenana da Rasa Dan jaridar Wanda anrasashine acikin Garin Abuja birnin ta raiyar Nigeria.

A ranar litinin data gabata yanjarida karkashin kungiyar (NUJ) sungudanar da zanga-zangar lumana a shadi keatar yansanda a Abuja.

Wanda Sunyi wanan zanga-zangar Akan nuna rashin damuwa da Gwamnatin Nigeria tayi Alan batan abokin ai kinsu Wanda sunnuna rashin jindadin hakan.

Sadai daga baya Jami an Hulda da jama’a na Rundinar ‘yansandan Nigeria Frank MBA ya bayyanawa daya daga Cikin manema labaranmu na Dalatopnews a wata Shira da yayi da manema labarai cewa zasuyi duk iya yinsu Dan Gano inda wannan Dan jaridar ya shiga a fadin kasar Nan Baki daya.

Kuma yace sun cafke mutane har mutum shida Wanda hukumar yansanda take tu humarsu Baki Daya Wanda da alamun nasara in allah yayadda.

Kafain batan wannan Dan jaridar maisuna Tordue Salem shi ke dauko wa jaridar Vanguard rahotanni daga majalisar dokoki, kuma rabon da a sa shi a ido, ko a ji daga gare shi tun ranar 13 ga watan Oktoba Wanda Hakan ya mutukar daga musu hankali.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin zaku iya biyomu ta sahinmu na tsokaci Domin Jin tabakin ku.

KU KARANTA WANNAN:

A kalla mutane dubu a shirinne suka Bata a yankin arewa maso gabas a Nigeria Wanda a yanzu haka hukuma nashir yin.

Yadda Angwaye Ya Kamata Suna Yiwa Amarensu Bayan A Kammala Bikinsu A Gaban Gaurayan Kawayensu

Subahanallah: Bayani akan ‘yan wasan kwallon kafa wanda suka mutu suna tsaka dayin wasan

 

Mun Rasa Mijin Da Zai Auremu Shiyasa Muka Auri Junanmu, Labarin Wasu ‘Yan Madigo

Ka

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button