Subahanallah: Bayani akan ‘yan wasan kwallon kafa wanda suka mutu suna tsaka dayin wasan

Subahanallah: Bayani akan 'yan wasan kwallon kafa wanda suka mutu suna tsaka dayin wasan

Kwallon kafa wasane da miliyoyin al’umma suke kallon sa amma tun daga lokacin da aka kirkirota an rasa miliyoyin ‘yan wasa ta hanyoyi daban-daban.

Sai a yau kuma muka sami wani faifai bidiyo daga tashar Gaskiya24 Tv, inda a cikin bidiyon ya wallafa jerin ‘yan wasan kwallon kafa wanda suka rasu suna tsaka da wasan.

A cikin bidiyon zaga yadda ya jero sunayen ‘yan wasan da kuma hotunan su inda yake bayani tun daga farkon rayuwar su har kawo lokacin da suka rasu.

Kamar yadda kuka sani a kwai wasussuka da dama wanda ake gudanar dasu domin nishadi da kuma samin kudi, inda a cikin wasan wasu suke rasa rayukansu dalilin tsaurin wasan da kuma wahalar dake cikin sa amma hakan bai hana jama’a shiga wasan ba sabida ana samin makudan kudade a ciki.

Akwai wasussuka da dama wanda ake samin kudi sosai a cikin su wanda ba kowane zai iya wannan wasan ba sai wanda Allah yasa wannan wasan shine hanyar abincin sa, kamar wasan Dambe da ake yinsa tsakanin mutum biyu 2 wanda duk ya fadi a cikin wasan ba lallai ne ya sake tashi a wannan lokacin ba sabida bugun da aka masa, sabida a wannan bugun akan sami wadanda suke sihiri da zarar sun bugeka shikenan zaka suma sai dai a dauke ka.

Bayan wannan kamar shi wasan kwallon kafa wasane wanda ba kowane mutum ne zai iya yinsa ba domin sai kana da juriya da kuma kwarewa akai, sannan kuma a cikin wasan tsautsayi yakan iya hawa kanka a cikin abokanan karawar taku wani yaman kyakkyawan raunin da zaka dai kwallon kafar ma gada daya.

Wannan kadan daga cikin wasussukan kenan domin suna da yawa sosai.

Ku kalli bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani akan ‘yan wasan kwallon kafa wanda suka rasu suna tsaka da wasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Mun Rasa Mijin Da Zai Auremu Shiyasa Muka Auri Junanmu, Labarin Wasu ‘Yan Madigo

Karanta wannan labarin.

Manyan Malamai sun kara kirkiro wani saban al’amari akan Maulidin da akeyi na haihuwar Fiyayyan halitta S.A.W

Karanta wannan labarin.

Yanzu Wani Sabon Bidiyon Rahama Sadau Ya Bulla Tana Motsa Jiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button