Yadda Angwaye Ya Kamata Suna Yiwa Amarensu Bayan A Kammala Bikinsu A Gaban Gaurayan Kawayensu

Yadda Angwaye Ya Kamata Suna Yiwa Amarensu Bayan A Kammala Bikinsu A Gaban Gaurayan Kawayensu

Wani Sabon Salo Da Aka Fidda Shine Ta Yadda Bayan An Kammala Bikin Ango Da Amarya Da Zasunayi A Gaban Gaurayen Kawayensu Domin Suma Hankulansu Ya Koma Kan Masoyansu Domin Cimma Burinsu Na Yi Aure

Kalli Bidiyan Ana

Wannan Ne Ake Ganin Zai Karawa Samari Zill Din Neman Aikin Yi Domin Samu Damar More Rayuwarsu Muna Fatan Allah Ya Bawa Dukkanin Matasan Da Suke Da Niyar Yin Aure Damar Yi

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Dalilin Dayasa Na Daina Soyayya Da Adam a Zango Cewar Nafisat Abdullahi

Jaruma Hadiza gabon ta fita kasar waje domin shakatawa bayan rigimar su ta lafa da Auwal Isah west

Shin Masu Sauraron Mu A Koda Yaushe Miye Ra’ayoyinku Game Da Wannan Labari Zaku Iya Turo Mana Da Sako A Sahen Mu Na Tsokaci

Sannan Kuma Muna Da Bukatar Da Kuna Danna Kararrawar Sanarwa Inda Har Baku Danna Ba A Bawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button