‘Yan Izala sun fara samin rarrabuwar kai akan masu yin Maulidin Annabi Muhammad S.A.W
'Yan Izala sun fara samin rarrabuwar kai akan masu yin Maulidin Annabi Muhammad S.A.W

Har yanzu dai cece-kuce yana cigaba da hauhawa tsakanin malamai inda ake ta kawowa hujjoji akan ingancin maulidi ko kuma rashin indancinsa a addini.
To shidai wannan cece-kucen da yake faruwa ba sabon abu bane domin kuwa duk shekara idan ta zagayo ana sabunta shi, sannan kuma su masu yin maulidin basu daina ba inda suma masu suka da kushewa basu daina ba.
To a wannan shekara dai wasu daga cikin ‘yan Izala sunyi fatawa data sassauta matuka akan masu yin maulidi, sai dai wasu ‘yan Izalar basa goyob bayan waccen sassautawa kuma suke cigaba da bayyana hakan a idon duniya.
Daga cikin malaman da suka sassauta akan wannan mas’ar maulidi akwai babban malami na babban birnin tarayyar Nageriya Abuja, Sheikh Nuru khalid wanda ake wa lakabi da Digital Imam.
Sai dai wani malamin Izalar Bini Kasim Hotoro ya bayyana rashin goyon bayansa akan waccan magana ta Nuru Khalid, kafin kuji zazzafan martani da Bini Kasim ya wayar wa Sheikh Nuru Khalid zakuji bayamin Nuru Khalid wanda ya sassauta akan masu maulidi.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji bayanin nasa.
Karanta wannan labarin.
Mun Rasa Mijin Da Zai Auremu Shiyasa Muka Auri Junanmu, Labarin Wasu ‘Yan Madigo
Karanta wannan labarin.
Karanta wannan labarin.
Yanzu Wani Sabon Bidiyon Rahama Sadau Ya Bulla Tana Motsa Jiki