Trending

Yanzu Wani Sabon Bidiyon Rahama Sadau Ya Bulla Tana Motsa Jiki

Yanzu Wani Sabon Bidiyon Rahama Sadau Ya Bulla Tana Daga Karfe

Jaruma Rahama Sadau Ta Wallafa Wani Bidiyo Ne A Shafinta Na Instagram Tana Motsa Jiki, Sannan Tana Daga Karfe Kamar Yadda Duk Wata Mace Mai Kiba Ake Bukatar Tayi.

Jarumar Ta Wallafa Wannan Bidiyo Ne A Shafinta Na Instagram Wanda Mukaga Tana Daga Karfe Da Sauran Abubuwan Mota Jiki Ga Bidiyon Sai Ku Kall.

View this post on Instagram

A post shared by Rahama Sadau (@rahamasadau)

Wannan Abu Da Rahama Sadau Takeyi Masana Sun Tabbar Dacewa Yana Da Matukar Amfani Ga Lafiyar Dan Adam Domin Idan Mutum Yana Da Kiba Ko Teba Motsa Jikin Nan Yana Matukar Taimakawa Mutum Yadawo Dai-dai.

Saboda Hakane Zaku Na Ganin Irin Wannan Abun A Yawanchi Gidajen Turawa Da Larabawa Wanda Hakan Ba Karamin Taimakawa Mutum Yake Ba Wajen Kara Maka Lafiya Da Kuma Sanya Jikinka Ya Zamto Mai Cikakkiyar Garkuwa Daga Kananan Rashin Lafiya Ko Cututtuka.

Yana Da Kyau Idan Kina Da Kiba Ko Kana Da Kiba Kanayin irin Wannan Motsa Jikin Da Rahama Sadau Takeyi, domin Zai Taimaka Maka Kwarai Wajen Yawan Gajiya, Kullum Zakana jin Jikinka Kalau Bakada Wata Matsala.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Ma Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Na Rahama Sadau, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Rahama Sadau Ta Sake Yin Hotunan Da Suka Janyo Mata Zagi Da Cece – Kuce A Yanzu

Ku Karanta Wannan Labarin:

Daga Yau Na Daina Rawa Da Rungumar ‘Yam Mata Acikin Film Da Kuma Zahiri Cewar Ali Nuhu

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yabon Annabi s.a.w da jarumar shirin Dadin Kowa Stephanie tayi ya janyo maya cece-kuce a abin fada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button