Bidiyan Hanah Buhari Da Mijinta Turak Sha’aban Na Murna Zagayowar Shekararsu Da Zama Ma’aurata
Bidiyan Hanah Buhari Da Mijinta Turak Sha'aban Na Murna Zagayowar Shekararsu Da Zama Ma'aurata

Kamar Yadda Kuka Sani De Hanah Buhari Ta Kasance ‘Ya Ga Shugaban Kasar Nijeriya Wadda Ta Zamo ‘Ya Ta Hudu A Wajen Aisha Buhari
Hanah Buhari Tayi Aure Tsawan Shekaru Biyu da Suka Gabata Wadda Ta Zamo Mata Ga Turak Sha’aban
Saide Kamar Yadda Kuka Sani ‘Yayan Masu Kudi Suna Gudanar Da Bidiyan Murna ,Idan Ya Kasance Shekarar Da Sukayi Aure Ta Zagayo Inda A yau Muka Ci Karo Da Bidiyan Yadda Hanah Buhari Da Turak Sha’aban Suka Gudanar Da Nasu Murnar
Kalli Bidiyan Anan
Bayan kunga Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahenmu Na Tsokaci
Kara Karanta Wannan Labarin
Idan Wannan Ne Karanka Na Farko Muna Da Bukatar Da Ka Danna Kararrawar Sanarwa Domin Sanar Dakai Da Zarar Mun Dora.