Bidiyan Wasu Turawa Da Sukayi Shigar Yan Nijeriya Suke Chashewa A Bikin Dan Uwansu Da Ya Aure Yar Nijeriya

Bidiyan Wasu Turawa Da Sukayi Shigar Yan Nijeriya Suke Chashewa A Bikin Dan Uwansu Da Ya Aure Yar Nijeriya

Kamar Yadda Kuka Sani De A Kwanakin Bayane Turawa Tsofaffin Mata Keyin Wuff Da Samarin Mu Kamar Yadda Ya Faru Da Chizo 1 Germany Da Sulaiman Mijin Baturiya Kasar Amurka

Saide A Wannan Karan Suma Mazan Turawa Sunce Baza A Barsu A Baya Ba Suma Bara Su Gwada Yin Wuff Da Bakar Fata Domin Morar Abinda Ake Ji A Cikin Bakar Fata

Kamar Yadda Muka Sami Wani Bidiyan Yadda Wasu Turawa Sukayi Angwan Wani Jajeyan Kaya A Bikin Dan Uwansu Inda Suke Kwasar Rawa Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan

Shin Masu Sauraron Mu Miye Ra’ayoyinku Game Da Wannan Bidiyan Zaku Iya Turo Mana Da Sako A Sahen Mu Na Tsokaci

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Bidiyan Yadda Hamshakin Dan Kasuwa Aliko Dangote Keyin Rawa Da Ya Bawa Mutane Mamaki

Bidiyan Yadda Ake Kari Da Dollars Kamar Ruwa A Birthday Din Yar Gidan Mawaki Davido

Muna Fatan Allah Ya Bawa Masu Niyar Auren Yan Kasar Ketare Sa’a Dama Na Kasa Baki Daya Sa’a Akan Masoyansu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button