Bidiyan Yadda Hamshakin Dan Kasuwa Aliko Dangote Keyin Rawa Da Ya Bawa Mutane Mamaki
Bidiyan Yadda Hamshakin Dan Kasuwa Aliko Dangote Keyin Rawa Da Ya Bawa Mutane Mamaki

Kamar Yadda Kuka Sani Aliko Dan Gote Ya Kasance Attajiri Mafi Kudi A Duk Nashiyar Africah Inda Mutane Da Dama Ke Ganin Bashi Da Wani Lokacin Hotu Sai Dai Maganar Ba Haka Bace Domin Mun Sami Wani Bidiyan Aliko Dangote Yayin Da Yake Rawa
Kalli Bidiyan Anan
A Wani Bangaren Kuma Mutane Da Ta Cece Kuce Akan Dan Kasuwar Bai Tabba Haihuwa Ba Ma’ana Bashi Da Iyali ,Saide A Bincike Da Mukayi Mun Gano Cewa Dan Kasuwar Yana Da ‘Ya Wadda Haka Itama Tana Da Aure Kamar Yadda Zakuga Hotanta Tare Da Mijinta Da Kuma Mahaifin Nata
Da Mutum Ya Kalli Wannan Matashiyar Zai Ga Kamar An Tsaga Kara Ita Da Mahaifin Nata
Shin Mai Sauraron Mu A Koda Yaushe Bayan Ku Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Rahama Sadau Ta Sake Yin Hotunan Da Suka Janyo Mata Zagi Da Cece – Kuce A Yanzu
Jaruma Hadiza gabon ta fita kasar waje domin shakatawa bayan rigimar su ta lafa da Auwal Isah west
Sannan Muna Da Bukatar Idan Wannan Ne Karan Na Farko Da Ka Dannan Alamar Kararrawar Sanarwa Domin Samun Ingatattun Shirya Shiryanmu Daga Zarar Mun Dora.