Advertisement

Hukumar shizba ta Kama yaran da yayi I Kirarin saida kansa Wanda a yanzu hakan yaron yayi ladamar abun da yayi saboda sumar.

Hukumar shizba ta Kama yaran da yayi I Kirstin saida kansa Wanda a yanzu hakan yaron yayi ladamar abun da yayi saboda sumar.

Hukumar shizba takama wannan marsahin da yayi I Kirstin saida Kansas saboda tsananin talauci da yake Damunsa.

To jama’a idan Baku mantaba acikin satinnan da yagabata mun kawo muku rahotan wani matashi Mai shekara 26 Wanda yayi ikirarin sadai kansa.

I da Kuma zaku iya tunawa a makon jiyane kamar yadda na fadamuku hotan aliyu na Idris ya karade shafin Sada zumunta Dauke da kwalin ta kadda Yana tallar kansa cewar zau saida kansa Yana Neman Mai Satan kansa da kansa a kan kudi naira miliyan a Shirin 20,000000.

Kwamandan shizba Ibrahim ibn sina yatabbatarwa da manema labarai cewa abinda malam aliyu ya aikata kuskurene wannan ko a addinine.

Aliyu Idris yabayyanawa Yan jaridar cewa Yana Cikin Matsalar kudi wanna shine dalilin saida kaina.shugaban hukumar shizba yace mukamashi Kuma har ya kwana a wajan mu wannan shine.

Aliyu Idris wanda tela ne, ya ce yana cikin matsalar kuɗi, don haka ne ya yanke shawarar sanya farashin naira miliyan 20 (dala 49,000 ko kuma fan 35,000) sannan ya yi wa mutumin da ya yi alkawarin sayensa hidima da zuciya ɗaya.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na wanann Yaro zaku iya biyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci Domin Jin tabakin ku.

KU KARANTA WANNAN:

Bidiyan Wasu Turawa Da Sukayi Shigar Yan Nijeriya Suke Chashewa A Bikin Dan Uwansu Da Ya Aure Yar Nijeriya

 

Sharrin dake cikin bidi’ar bikin maulidi yafi alkairinsa yawa nesa ba kusa ba, cewwar malam Kabiru gombe

Sako zuwa ga jarumi Adam a zango akan abin daya aikata akan marayun Zariya

Kada ku manta ku danna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button