Mutane 45 Yan fashi Daji suka kwashe bayan tarwatsa garuruwa goma da sukayi Wanda Rundinar yansanda suka.

Mutane 45 Yan fashi Daji suka kwashe bayan tarwatsa garuru goma da sukayi Wanda Rundinar yansanda suka.

Haryanzu yanbindiga Basu daina bara zana ga manoma ba Wanda suke Shirin Debi amfanin gonna.

A safiyar yaune mauaka tsinkayi wannan saban rotan na yanbindiga dasuka tarwatsa garuruwa suka Kuma kwashe wasu mutane 45 suka tafi dasu inda suke

Kamar yadda rahota sukecewa yanzu haka jama’ar garin yan buki da yankunan karamar hukumar da dama sun shiga halin ha ula’i tun bayan da ‘yan bindigar suka tsaurara hare-haren da suke kai musu a ranar Lahadin da ta gabata.

Wani mazaunin garin yan buki da yace kada mu bayyana sunansa, ya shaida wa Daya daga Cikin manema labaranmu cewa garuruwan da lamarin ya shafa sun haɗar da Ƴan buki, da Ditsi, da Kada Musa, da Gidan zago, da Marmaro, da Dada, da Maduba, da Kwata, da Oho, da Fushin Buku da Gandasau.

Dukkan wadannan garuruwa ina tabatar muku da cewa yanzu babu kowa a cikinsu, a halin da muke ciki, sun yi gudun hijira, yanzu idan ka je garin Ƙauran Namoda za ka tabbatar da su ne suka taru a can, sannan wasu suna Gusau babban birnin jiha.

Shaidar ya kara da cewa a halin da ake ciki duk wanda ‘yan bindigar suka gani a wadannan garuruwa suna kashe shi ne ko kuma su kama su tafi da shi daji  sannan daga baya suan barazan gamutane duk Wanda take diban amfanin gonna to lalle saidai uwarsa ta haifi wani.

A yanzu haka Akwai mutane 45 da suka kwashe daga Yan Dutse Suna can a hannunsu.

To jama’a wannan abundai saidai muce Allah yakiyaye gaba Kuma wadanda suke hannunsu saidai muyi fatan Allah yasa su sakesu.

Kucigaba da kasan cewa tare dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews Domin samin labaran Duniya kaitsaye zaku iya ajiyemana sakon ja jantawa a sahinmu na tsokaci.

KU KARANTA WANNAN:

A kalla mutane dubu a shirinne suka Bata a yankin arewa maso gabas a Nigeria Wanda a yanzu haka hukuma nashir yin.

Rasa Dan jaridar da akayi tsawon sati biyu yadagawa Gwamnati hankali Wanda yasa tafara tunanin tayi.

Bidiyan Yadda Ake Kari Da Dollars Kamar Ruwa A Birthday Din Yar Gidan Mawaki Davido

‘Yan Izala sun fara samin rarrabuwar kai akan masu yin Maulidin Annabi Muhammad S.A.W

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Sh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button