Sharrin dake cikin bidi’ar bikin maulidi yafi alkairinsa yawa nesa ba kusa ba, cewwar malam Kabiru gombe
Sharrin dake cikin bidi'ar bikin maulidi yafi alkairinsa yawa nesa ba kusa ba, cewwar malam Kabiru gombe

Sheikh Kabiru Haruna Muhammad gombe yayi karin haske sosai akan maulidin da ake yi na zagayowar ranar haihuwar Fiyayyan halitta S.A.W, inda yake cewa shi maulidi anayinsa ne domin a cusawa yara kaunar Annabi Muhammad S.A.W wannan abin yayi kyau.
Malamin ya kara da cewa ba anan matsalar take ba an shigo da abubuwa da dama kallo da halin da bai dace ba domin ita bidi’a zata iya sanya ka cikin shirka.
Ya kara da cewa, yanzu abin zai baka mamaki kaje Afirka idan za’a dinka kaya irin na kiristoci za’aje coci a kaubo hayar ganga majudala, sannan malamin yace ana ne zakaga akwai…
• Akwai shatan Annabi.
• Akwai dan kwairon Annabi.
• Akwai barhama mai cugen Annabi.
• Akwai macheal jacson na Annabi.
• Akwai 2pack na Annabi.
• Akwai neli na manzo.
Malamin yayi bayani sosai a cikin bidiyon kamar yadda zakuji idan kuka kalla, wanda bidiyon mun samo tace daga tashar Youtube mai suna, Nagudu Tv.
Ga bidiyon nan domin ku kalla.
Karanta wannan labarin.
Sako zuwa ga jarumi Adam a zango akan abin daya aikata akan marayun Zariya
Karanta wannan labarin.
Bidiyan Yadda Hamshakin Dan Kasuwa Aliko Dangote Keyin Rawa Da Ya Bawa Mutane Mamaki
Karanta wannan labarin.