Wasu Yan Bindiga na Jihar sokoto sunsawa ‘yan kauyika takunkumin biyan kudin haraji Wanda Hakan Yasa Gwamnatin Jihar tayi
Wasu Yan Bindiga na Jihar sokoto sunsawa 'yan kauyika takunkumin biyan kudin haraji Wanda Hakan Yasa Gwamnatin Jihar tayi

Yan karamar hukumar saban burni Dake jihar sokoto a Cikin wanan kasar ta Nigeria yakoma karkashin wasu Yan bindiga.
Yan bindigar sun Suna cin karansu ba babbaka dalilin kuwa shine sun sanyamusu haraji da Zasu dinga biya a Kai akai.
Dan majalissar dokokin Jahar Mai wakiltar yakin maza bar saban birni Arewa, Honorabul Aminu Boza, ne ya tabbatar da haka a tattaunawar da gidan jaridar BBC ta yi da shi a lokacin da lamarin yafaru.
yadda suka sha fada duniya ta sani cewa karamar hukumarsu ta Sabon Birni ba ta karkashin ikon gwamnatin Najeriya, tana hannun ‘yan bindiga ne domin su suke yin yadda suke so da al’umma wannan yankin shiyasa muka shaidawa Gwamnatin Nigeria cewa ta manta damu a wannan a wannan karni saboda abubuwan dasuke faruwa a wannan yankin.
Yakara tabbatar mana dacewa a yanzu hakan damuke wanan rahotan Yanbindigar sun sanyawa mutanan garuruwa sama da a Shirin 20 da biyan kudin fansa wanda a halin yanzu wasu sunbiya wasukuma sun biya rabi saidsgs baya Zasu biya.
To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na Jihar sokoto dominjin ta bakin ku zaku iya biyomu ta sahinmu na tsokaci Domin Jin ta ayinku.
KU KARANTA WANNAN:
Yanzu Aka Bankado Wani Sirri Akan Adam A Zango Game Da Almajirai
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.