Zamu baiwa tsohon Shugaban kasar Nigeria Jonathon damar yin takarar Shugaban kasar Nigeria Wanda Hakan yatada hankalin ‘yan jam’iyyar suka Fara.

Zamu baiwa tsohon Shugaban kasar Nigeria Jonathon damar yin takarar Shugaban kasar Nigeria Wanda Hakan yatada hankalin 'yan jam'iyyar suka Fara.

Zamu baiwa tsohon Shugaban kasar Nigeria Jonathon damar yin takarar Shugaban kasar Nigeria.

Uwar jam’iyyar APC ta kasa ta fito ta bayyana kudirinta na cewa I Dan har Yana da Sha aware komawa siyasa anajeriya zatabashi takarar kujerar Shugaban kasa

Wanda suke cewa Dr. Good luck janothon ya tsallako Cikin jam’iyyar APC to Zasu sahaltamar tsayawar takarar Shugaban kasa a shekara ta dubu biyu da ashirin da uku indai har Yana da bukata.

 

Babban sakataran jam’iyyar APC na kasa Baki daya john akhapanodehe me ya bayyana hakan acikin wata Shira da akayi da shi acikin wani saban shiri da akayi dashi a  Shirin politis today d gidan tala bijin na channel Tv da aka gudanar Wanda yabaiyana rade rade da ake yada.

 

Sannan sakataran yayi Karin bayani kancewa hakan batan nufin zamu bashi yakara bane zamu bashi damar tsayawa takararne Domin ya fafata da sauran yan takarkaru na wannan jam’iyyar.

Saidai har yanzu tsohon Shugaban kasar Bai amsa gayyatar ba na canja sheka daga jam’iyyar sa ta PDP Zuwa jam’iyyar APC maici a yanzu.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na bangaran siyasar Nigeria Domin Jin tabakinku zaku iya biyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci.

A harkulum nine naku A.Usman Ahmad Dauke da labaran siyasa.

KU KARANTA WANNAN:

Rasa Dan jaridar da akayi tsawon sati biyu yadagawa Gwamnati hankali Wanda yasa tafara tunanin tayi.

Mutane 45 Yan fashi Daji suka kwashe bayan tarwatsa garuruwa goma da sukayi Wanda Rundinar yansanda suka.

Bidiyan Yadda Ake Kari Da Dollars Kamar Ruwa A Birthday Din Yar Gidan Mawaki Davido

 

A kalla mutane dubu a shirinne suka Bata a yankin arewa maso gabas a Nigeria Wanda a yanzu haka hukuma nashir yin.

 

Kada Kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button