Abin Tausayi Inda Ka Ji Yadda Rayuwa Wannan Matashiyar Take Ciki A Halin Yanzu Wato Fatima Zahra

Abin Tausayi Inda Ka Ji Yadda Rayuwa Wannan Matashiyar Take Ciki A Halin Yanzu Wato Fatima Zahra

Kamar Yadda Kuka Sani A Halin Yanzu Yadda Mata Matasa Ke Kukawa Kan Rashin Mazajen Da Zasu Aure Su Inda Mafi Akasarin Yan Mata Daga Jahohi Suke Fidda Kunyar Suke Fitowa Fili Suke Neman Mazajen Da Zasu Aure Don Kubuta Daga Shiga Hanyar Da Bata Daceba

Haka Ne Ya Faru Da Wata Matashiyar Yarinya Mai Suna Fatima Zahra Kamar Yadda Wani Shafi Mai Suna Daily News Hausa Sukayi Wata Wallafawa Kamar Haka

Ina Son Inyi Aure Amma Bansan Dalilin Da Yasa Samari Suke Jin Tsoron Yi Min Magana Ba -Fatima Zahrah

Daya Daga Cikin Mabiya Shafin Sada Zumunta Na Dandalin Twitter Fatima Zahrah Tayi Wani Jawabi Wanda Ya Girgiza Hankulan Dubban Mutane Mabiyan Shafukan Yanar Gizo

Acikin Jawabin Nata Tace ‘Ni Ba Karamar Yarinya Bace Amma Kuma Bansan Dalilin Da Yasa Samari Suke Jin Tsoron Yi Min Magana, Kuma Gashi Ina Bukatar Yin Aure”

Biyo Bayan Wannan Jawabin Nata ,Nan Take Samari Suka Fara Yin Tururuwa Don Nuna Sha’awar Su, Don Ganin Sun Gwada Sa’ar Su Ko Zasu Dace .

Shin Masu Karatu Mai Zaku Iya Cewa Game Da Wannan Al’amari Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

 

Bidiyan Hanah Buhari Da Mijinta Turak Sha’aban Na Murna Zagayowar Shekararsu Da Zama Ma’aurata

Masana Sunce Murmushin Masoya Yafi Alert Din Million Goma

Wata mata ta bayyana yadda ake yaudaran su ake kaisu kasar Saudiyya da sunan aiki ana Lalata dasu

Sannan Kuma Muna Da Bukatar In Wannan Ne Karonka Na Farko Da Ka Dannan Kararrawar Sanarwa Mun Gode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button