An Kuma Tafka Wata Diramar Tsakanin Abduljabar Kabara Da Lauyoyinsa A Kotu Inda Ya Nemi A Bashi Damar Kare Kansa

An Kuma Tafka Wata Diramar Tsakanin Abduljabar Kabara Da Lauyoyinsa A Kotu Inda Ya Nemi A Bashi Damar Kare Kansa

Sheikh Abduljabar Kabara A Kuma Neman A Bashi Damar Ya Kara Kansa Da Kansa Saboda Yana Ganin Lauyoyin Nasa Baza Su Iya Ba ,Inda A Cewar Malamin Lauyoyin Na Shi Basu Da Cikakkiyar Kwarewa A Ilimin Addini Wadda Hakan Yasa Akayi Takaddama A Zaman Kotu

Inda Gwamnatin Kano Ta Kara Gabatar Da Shaida Na Biyu Wadda Ya Kasance Dalibi Ga Abduljabar

An Sake Kallon Dirama Ne A Babban Kotun Shari’ar Musulunci Ta Kano Yayin Da Sheikh Abduljabar Ya Sake Neman A Bashi Dama Ya Kare Kansa

Shehin Malamin Ya Sake Sa’insa Da Lauyoyin Dake Kokarin Karesa A Shariar Da Ake Masa Kan Zargin Batanji

Tun Farkon Lokacin Da Gwamnatin Kano Ta Gurfanar Dashi Gaban Kotu, Malamin Ya Kalubalanci Lauyoyinsa Da Zarginsu , Wanda Ya Tilasta Musu Aje Aikin

A Ranar Alhamis Malamin Wand Ake Zargi Da Batanci Ga Manzo Allah (S A W) ,Laifin Da Hukuncinsa Kisa Ne A Addinin Musulunci Yace Shi Bai Yarda Da Lauyoyinsa Ba

Inda Ya Bayyana Cewa Lauyoyin Nasa Basu Da Cikakken Ilimi A Don Haka Kawai A Bashi Damar Kare Kansa Da Kansa

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Yara ‘kanana dubu talatin da shida akasanya a makarantar Wanda sukashafe kwanaki basa Zuwa a Cikin Jihar jigawa yaran sun.

Yanzu Hamisu Breaker Ya Bayyana Wanda Ya Kashe Auren Momi Gombe Sannan Ta Shigo Kannywood

Bidiyan Rigimar Teema Makashi Da Musa Mai Sana’a A Gidan Biki Har Tayi Sillar Fadawarsa Cikin Ruwa

Shin Masu Sauraron Mu A Koda Taushe Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Miye Ra’ayoyinku Game Da Wannan Labarin Zaku Iya Fadan Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button