Trending

An Kusan Kasheni Lokacin Danaje Saudiyya Dawafi Cewar Baba Ari Jarumin Kannywood

An Kusan Kasheni Lokacin Danaje Saudiyya Dawafi Cewar Baba Ari Jarumin Kannywood

Fitaccen Dan Wasan Barkwanchi Wato Baba Ari Ya Bayyana Tarihin Rayuwarsa Yadda Yake Cewa Akwai Lokacin Da Yaje Saudiyya Dawafi Ya Kusan Mutuwa Saboda Cunkoson Al’ummah.

Jarumin Barkwanchin Wanda Lakabinsa Shine Baba Ari Ya Bayyana Tarihin Rayuwarsa Acikin Shirin Nan Da Gidan Jaridar BBC Hausa Sukeyi Da Jaruman Kannywood Ko Manyan Mutane Masu Daukaka A Nigeria Daga ‘Yan Siyasa Ko Malamai Ko Masu Fada Aji.

A Cikin Bayaninsa Ya Bayar Da Labarin Da Bazai Taba Mantawa Dashi Ba, Shine Lokacin Dayaje Dawafi Saudiyya Ya Bayyana Yanayin Cunkoson Mutanen Yadda Aka Matseshi Yaji Numfashinsa Yanayin Sama-sama Kamar Zai Mutu.

Sanna Jarumin Ya Bayyana Irin Kalubale Daya Fuskanta A Rayuwarsa Yadda Kafin Ya Shiga Harkar Film Da Kuma Lokacin Daya Shiga Ma Kalubalen Daya Fuskanta.

Baya Da Haka Jarumin Ya Bayyana Daukakar Daya Samu Da Kuma Nasarori Akan Harkar Film, Tare Da Bayar Da Shawara Ga Matasa Da Kuma Masoyansa Masu Kallon Fina-finansa.

Ga Bidiyon Dai Sai Ku Kalla Domin Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinsa.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Yadda Jarumin Yake Birgeku Acikin Fina-finansa Da Kuma Tambayoyi Game Da Rayuwarsa Domin Mu San irin Soyayyar Da Kukeyi Masa.

Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Wata mata ta bayyana yadda ake yaudaran su ake kaisu kasar Saudiyya da sunan aiki ana Lalata dasu

Ku Karanta Wannan Labarin:

‘Yan sanda sun kama wani mutumi da laifin turawa mata aure wani sako wanda hakan zai iya raba aure ta da mijinta


Ku Karanta Wannan Labarin:

Tirkashi Yanzu Sabuwar Jarumar Kannywood Ta Tona Asirin Wasu Mutane A Masana’antar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button