Bidiyan Rigimar Teema Makashi Da Musa Mai Sana’a A Gidan Biki Har Tayi Sillar Fadawarsa Cikin Ruwa

Bidiyan Rigimar Teema Makashi Da Musa Mai Sana'a A Gidan Biki Har Tayi Sillar Fadawarsa Cikin Ruwa

Wani Bidiya Da Yayi Yawa A Kafar Sadarwa Shine Ta Yadda Rigima Ta Barke A Gidan Wani Biki Tsakani Musa Mai Sana’a Da Teema Makashi Inda Yayi Sillar Fadawarsa Ciki Ruwa

Kalli Bidiyan Anan

Saide Ganin Wannan Bidiyan Ya Dauki Hankulan Mabiyan Jaruman Inda Suke Ganin Kamar Rigimar Gaskece Inda Maganar Bawai Haka Take Ba Ana Daukar Wani Sabon Shirinsune Da Zai Fito Nan Da Jimawa Ba Insha Allah

Zamu So Karben Ra’ayoyin Akan Wannan Bidiyan Bayan Kun Ganta A Sahen Mu Na Tsokaci

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

An Kusan Kasheni Lokacin Danaje Saudiyya Dawafi Cewar Baba Ari Jarumin Kannywood

‘Yan sanda sun kama wani mutumi da laifin turawa mata aure wani sako wanda hakan zai iya raba aure ta da mijinta

Masana Sunce Murmushin Masoya Yafi Alert Din Million Goma

Sannan Kuma Idan Wannan Ne Karan Na Farko Muna Da Bukatar Da Ka Dannan Alamar Kararrawar Sanarwa .

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button