Daga karshe matashin da yayi yunkurin sayar da kansa Naira Miliyan 20M ya sami ganin wanda yaje nema Naziru M Ahmad Sarkin waka

Daga karshe matashin da yayi yunkurin sayar da kansa Naira Miliyan 20M ya sami ganin wanda yaje nema Naziru M Ahmad Sarkin waka

Idan bazaku manta ba dai a kwanakin baya mun kawo muku labarin wani matashi dan jihar Kaduna mai suna Aliyu Idris, wanda yayi yunkurin sayar da kansa dalilin yaje jihar Kano domin yaga Naziru sarkin waka amma bai sami damar ganinsa ba shi yasa yayi yunkurin sayar da kansa.

Bayan wannan lokacin kuma da ‘yan kwanaki sai matashin yayi nasarar samin ganin Naziru Sarkin waka inda har suka dauki hotuna tare kamar yadda zakuga hotunan nasu a kasa.

Matashin mai suna Aliyu Idris yayi yunkurin sayar da kansa a jihar Kano akan farashin Naira Miliyan ashirin 20M, sabida rashin ganin shahararran mawakin nan Naziru M Ahmad wanda kuka fi sani da Naziru Sarkin waka.

Aliyu Idris ya kara da cewa, yayi yunkurin sayar da kansa ne tun yana can jihar Kaduna amma daga baya sai ya janye wannan kalami da yayi, bayan zuwansa jigar Kano kuma domin yaga wanda yake kauna wato Naziru M Ahmad Sarkin waka sai abu yaci tura a wannan lokacin sai ya dawo kan bakar sa.

Amma bayan wadannan abubuwa da suka faru da matashin Aliyu Idris sai kuma yayi nasarar samin damar ganin masoyin nasa Naziru M Ahmad Sarkin waka, inda har ma suka dauku hotuna tare kamanr yadda zakuga hotunan nasu a kasa.

Ga hotunan a kasa domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Yanzu Naifi Asnanic Ya Karyata Hadiza Gabon Akan Abunda Tayi Masa

Karanta wannan labarin.

Bidiyan Hanah Buhari Da Mijinta Turak Sha’aban Na Murna Zagayowar Shekararsu Da Zama Ma’aurata

Karanta wannan labarin.

Yanzu Aka Bankado Wani Sirri Akan Adam A Zango Game Da Almajirai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button