Dalilin da yasa aka rufe asibiti a Jihar Kano ansami rahotan mutuwar mutane biyu 2 a wata asibiti Mai zaman kanta.

Dalilin da yasa aka rufe asibiti a Jihar Kano ansami rahotan mutuwar mutane biyu 2 a wata asibiti Mai zaman kanta.

Gwamnatin Jihar Kano ta rufe wasu Asibitoci masu zaman kansu, biyo bayan samun rahoton mutuwar mutane 2 cikin watanni 6 a Asibitocin.

Hukumar da take Lura da Asibitoci Masu Zaman Kansu ta Jihar ce ta ce ta rufe Asibitin Green-Olives wanda ke kan Sabon Titin Tal’udu a Gadon Kaya, ta Karamar hukumar Gwale, biyo bayan samun rahoton mutuwar mutane 2 a Asibitin.

Sakataren Zartarwar na Hukumar Dr Usman Tijjani Aliyu, shine ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai, inda ya ce hukumar ta binciki lamarin kuma ta gano gaskiya kan zarge-zargen da ake yiwa Asibitin na rashin bawa marasa lafiya kulawar data kamata.

Dr Usman Tijjani ya bukaci Al’umma su kai rahoton Asibitocin da ake samun labarin cin zarafin marasa lafiya ko kuma nuna rashin kwarewar aiki.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na rufe asubitin Domin Jin tabakinku zaku iya biyomu ta sahinmu na tsokaci.

Kada kumanta Kuna tare Dani A.Usamn Ahmad a shafinmu na dalatop news KU cigaba da bibiyarmu donsamin labaran Duniya kaitsaye.

KU KARANTA WANNAN:

 

Wasu Yan Bindiga na Jihar sokoto sunsawa ‘yan kauyika takunkumin biyan kudin haraji Wanda Hakan Yasa Gwamnatin Jihar tayi

 

Bidiyan Hanah Buhari Da Mijinta Turak Sha’aban Na Murna Zagayowar Shekararsu Da Zama Ma’aurata

 

Yadda shahararrun mawakan kannywood zuka gwangwaje harka a wajan bikin Yawale abokin Naziru sarkin waka

 

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar sanarwa shiryeshiryanmu masu kayatarwa mungode a harkulum dai nine naku A.Usman Ahmad a Cikin shafin Dalatopnews.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button