Matasa dari da saba’in da biyu 172 suka Sami tabin hankali a Jihar zamfara Sana diyyar Shan miyagun kwayoyi Wanda Hakan ya haifarwa da.
Matasa dari da saba'in da biyu 172 suka Sami tabin hankali a Jihar zamfara Sana diyyar Shan miyagun kwayoyi Wanda Hakan ya haifarwa da.

NDLEA hukumar Hana Sha da fatauci miyagun kwayoyi ta Nigeria yabada rahotan cewa matasan da suka Sami tabin hankali a Jihar zamfara sun Kai kimani 172 acikin shekara shida.
A Yayin wani taro da aka gabatar a yankin zafara Daya daga Cikin manema labaranmu yatabatar mana Wanda ya shaidamana cewa kwamandan Jihar na NDLEA Ibrahim hashim shiyafadi wannaan a Yayin taron.
A Yayin taron yakara dacewa Jihar zamfara tatura da matasa da Dama asibiti masufama da Matsalar kwakwalwa Dan kula da lafiyarsu.
Mr Ladan ya ce daga watan Janairu zuwa Satumba an kama masu shan ƙwaya 221, 211 daga cikinsu maza ne, sai kuma mata 10.
A yanzu haka akwai matasa da dama da suke gidan yari, wasu kuma a asibitoci inda wasun su ke fama da cututtuka irin su kansar maƙogoro da ta hanta da ƙoda.
A irin wannan lamari, hanya mafi inganci ga kowa ita ce ta amfani da magungunan da likita ne kaɗai ya rubuta a cewarsa.
To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na Jihar zamfara na matasa dasuke fama da shaye shaye a Cikin Jihar Domin Jin tabakinku sai kubiyomu ta sahinmu na tsokaci.
A harkulum Kuna tare Dani A.usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews.
KU KARANTA WANNAN:
Yanzu Hamisu Breaker Ya Bayyana Wanda Ya Kashe Auren Momi Gombe Sannan Ta Shigo Kannywood
Kada ku manta ku Danna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.