Matashin da ya mutu Yayin satar Wayar lantarki a Jihar Kano sun bayyana abun dayasa wutar tamasa haka.
Matashin da ya mutu Yayin satar Wayar lantarki a Jihar Kano sun bayyana abun dayasa wutar tamasa haka.

A Garin Gyaran gira za a Rasa Ido barawon wutar lantarki ya mutu a Yayin satar waya.
Tofa wani mummunan Al amari yafaru ajiya laraba 27-10-2021 mukasamu wani saban rahoto daga Daya daga Cikin manema labaranmu na Dalatopnews Dake Jihar Kano yatabbatar mana da rahotan a yaudasafe.
Rahotan yanuna cewa mutumin da aka sameshi yamutu ba asan kowayene ba andai cincigawar sa harabar kamfanin wutar ta lantarki ta Jihar Kano wato (KEDCO).
Shugaban Sabin sadarwa na kamfani ibrahim shawai ya shaidawa manema labarai cewa barawon wutar lantarki yataki rashin sa’ane Yayin da akakawo wuta.
Kakakin Rundinar kamfanin yayi mutukar kokawa game da barayin wutar lantarki da suka damesu da sace sace a wannan kamfanin.
Shugaban sahin sadarwa na kamfanin Ibrahim shawai yace mudai munafatan Allah yasa wannan yazama izzina ga dukmutanan Dake da halaiya irin wannan ko Wanda wannance Sana arsu yasa yazama izna gasu bakidaya ameen.
Damuka tuntibi shi kakakin Rundinar yansanda Jihar Kano dsp haruna kyawa yace haryanzu Suna bibiyar lamarinne.
To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na satar Wayar wutar lantarki da kamfanunuwan wutar lantarki suke fama dashi zaku iya biyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci.
Kuna tare Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews Dauke da Labaran Duniya.
KU KARANTA WANNAN:
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.