Trending

Tirkashi Yanzu Sabuwar Jarumar Kannywood Ta Tona Asirin Wasu Mutane A Masana’antar

Tirkashi Yanzh Jarumar Kannywood Ta Tona Asirin Wasu Mutane A Masana'antar

Jaruma Fatima Hamza Wanda Take Sharafinta Acikin Shirin Film Me Dogon Zango Wato Izzar so Ta Karyata Wasu Mutane Da Suke Damfarar Mutane Da Sunanta.

Duk Da Dai Kun Sani Wannan Abu Ba Yanzu Aka Fara Yinsa Ba, Yadda Zakaga Wasu ‘Yan Damfara Suna Amfani Da Sunan Jarumai Maza Ko Mata A Masana’antar Kannywood Domin Su Yaudari Mutane Wajen Karbar Kudinsu Da Sunan Wannan Jaruminne.

Domin Wannan Abun YA taba Faruwa Akan Jarumai Mata Da Dama Musamman Masu Yin Sana’a Kamar Su Hadiza Gabon,Aisha Aliyu Tsamiya, Teemah Makamashi Da Dai sauransu.

Wadannan Jaruman Sun Kasance ‘Yan Kasuwane Kuma Suna Sana’oinsu, Wanda Hakan Yake Sakawa Dole Suyi Hulda Da Jama’a Ta Kudi.

Amma Sai Wasu Suke Bude ShafukaA Facebook Ko Instagram Da Sunan Wadannan Jaruman Tare Da Wallafa Hotunan Da Kuma Kayan Sana’a Domin Mutane Su Yarda Dasu.

Daga Karshe Sai Mutum Ya Tura Kudi Su Gudu Ko Su Gogeshi Daga Cikin Mabiyansu, Jaruma Fatima Hamza Ta Guji Wannan Al’amari Shiyasa Take Karyataa Wadannan Mutane A Wata Gajeriyar Bidiyo Data Saka A Shafinta Na Instagram Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kall.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wadannan Mutanen Dasuke Kirkirar Akawun Na Karya A Shafukan Sada Zumunta Domin Yaudarar Mutane Suna Karban Kudi.

Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryyenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu Naifi Asnanic Ya Karyata Hadiza Gabon Akan Abunda Tayi Masa

Ku Karanta Wannan Labarin:

Daga karshe matashin da yayi yunkurin sayar da kansa Naira Miliyan 20M ya sami ganin wanda yaje nema Naziru M Ahmad Sarkin waka

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bidiyan Hanah Buhari Da Mijinta Turak Sha’aban Na Murna Zagayowar Shekararsu Da Zama Ma’aurata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button