Wata mata ta bayyana yadda ake yaudaran su ake kaisu kasar Saudiyya da sunan aiki ana Lalata dasu

Wata mata ta bayyana yadda ake yaudaran su ake kaisu kasar Saudiyya da sunan aiki ana Lalata dasu

Yadda aka tattauna da wata baiwar Allah a garin Anka karamar hukumar jihar Zamfara akan yadda ake daukar Maza da Mata domin zuwa aikace aikace da sunan kamfani.

Da farko dai matar ta bayyanawa duniya sunanta, Aishatu Abubakkar, wanda take zaune a Ariyan, matar ta bayyana cewa ankawomu ne domin mucike fom muje can wajan aiki, amma ita matar tana zaton mutumin da yakawo musu wannan fom din domin su cike bai san abin da ake aikawa ba shi yasa ya kawo musu su cike fom din a matsayin ‘yan uwansa.

A cikin bidiyon da zaku kalla zakuji yadda matar take bayani akan abubuwan da suke faruwa wanda babu dadi, ta yadda ake lalata dasu a can wajan aikin wanda matar ita ta bukata ayi wannan shirar da ita domin ta bayyana abubuwan da suke faruwa.

Domin kuji cikekken bayani daga bakin matar sai ku saurari bidiyon dake kasa wanda muka ajiye musu, a cikin bidiyon zakuji yadda matar take bayani dalla-dalla akan abubuwan da ake aikata musu a wajan aikin da suke zuwa.

Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.

Karanta wannan labarin.

‘Yan sanda sun kama wani mutumi da laifin turawa mata aure wani sako wanda hakan zai iya raba aure ta da mijinta

Karanta wannan labarin.

Masana Sunce Murmushin Masoya Yafi Alert Din Million Goma

Karanta wannan labarin.

Tirkashi Yanzu Sabuwar Jarumar Kannywood Ta Tona Asirin Wasu Mutane A Masana’antar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button