‘Yan sanda sun kama wani mutumi da laifin turawa mata aure wani sako wanda hakan zai iya raba aure ta da mijinta
'Yan sanda sun kama wani mutumi da laifin turawa mata aure wani sako wanda hakan zai iya raba aure ta da mijinta

Wani mutumi ya fada hannun ‘yan sanda sakamakon turawa matar aure wani sako da yayi wanda hakan zai iya samar mata da matsala a gidan auren nata.
Jami’an ‘yan sandan sun kama matashin mai sgekaru 38 inda suka tuhumeshi akan yunkurin tada tarzoma tsakanin ma’auratan, domin abin daya aikata zai iya kawowa rabuwar aure nasu.
Al’ummar kasar Nageriya sun tofa albarkacin bakin su kan wannan takaddama dake faruwa tsakanin matashin da kuma jami’an ‘yan sanda, inda hukumar ta bayyana cewa matashin ya tura wannan sakon ne a ranar 19 ga watan Satumba 2021.
A hoton da Instablog9ja wallafa matashin mai suna Sikiru ya tura wannan sakon ne ta manhajar Whatapp wanda hakan ya sabawa sashe na 249 na dokokin jigar Ogun.
Acewar su abin da Sikiru ya aikata zai iya zama matsala a tsakanin ma’auratan Opeyemi da mijinta Akintunde.
Karanta wannan labarin.
Tirkashi Yanzu Sabuwar Jarumar Kannywood Ta Tona Asirin Wasu Mutane A Masana’antar
Karanta wannan labarin.
Karamta wannan labarin.