Trending

Yanzu Naifi Asnanic Ya Karyata Hadiza Gabon Akan Abunda Tayi Masa

Jaruma Hadiza Gabon Tayiwa Nazifi Asnanic Abunda Yayi Martani Akai, Domin Bayan Abunda Jaruma Hadiza Gabon Tayi Masa Sai Da Ya Wallafa Wata Gajeriyar Bidiyo A Shafinsa Na Instagram Yadda Yake Karyata Hakan.

Ga Masu Bibiyar Shafin Instagram Musamman Na Jaruman Kannywood Mata Da Maza Zasu Ga Shafukan Sun Dauki Zafi Wajen Wallafa Hoton Jarumi Kuma Mawaki Nazifi Asnanic Tare Da Cewa Muna Tayaka Murnar Zagayowar Shekara Wanda A Turanchi Ake Kira Da Birthday.

Da Farko Munga Jaruma Hadiza Gabon Ta Wallafa Hoton Mawaki Nazifi Asnanic Yadda Take Cewa Happy Birthday Nazifi Asnanic

View this post on Instagram

A post shared by HADIZA ALIYU GABON (@adizatou)

Bayan Jarumar Ta Wallafa Wannan Hoto Na Jarumin Sai Abun Ya Bawa Mutane Mamaki Ganin Cewa Duk Lokacin Da Wani Jarumi Ko Jaruma Zasu Yi murnar Zagayowar Shekara Sune Kan Gaba Wajen Fara Wallafa Hotunansu, Sannan Sai ‘Yan Uwa Da Abokai Su Fara Wallafawa.

A Lokacin Da Hadiza Gabon Tayi Wannan Abu Sai Jarumi hassan Giggs Shima Yace Zai Wallafa Wata Kila Shi Nazifi Dinne Bai Sani Ba, Amma Da Muka Binciki Shafin Mawaki Nazifi Asnanic Din Munga Ya Wallafa Wata Bidiyo Yadda Yake Karyata Wanan Batu Na Cewa Yau Ba Ranar Birthday Dinsa Bace Ga Bidiyon Sai Ku Kall.

Sannan Jarumin Ya Bayyana Cewa Tunda Tayi Masa Haka Shima Sai ya Rama Zuwa Nan Gaba.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari Sannan Kada Ku Manta Ku Danma Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu Aka Bankado Wani Sirri Akan Adam A Zango Game Da Almajirai

Ku Karanta Wannan Labarin:

Sako zuwa ga jarumi Adam a zango akan abin daya aikata akan marayun Zariya

Ku Karanta Wannan Labarin:

‘Yan Izala sun fara samin rarrabuwar kai akan masu yin Maulidin Annabi Muhammad S.A.W

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button