Bidiyan Bikin Rahma Dantata Da Sheikh Ahmed/Zaman Bautar Kasa Ne Yayi Sillar Aurenmu
Bidiyan Bikin Rahma Dantata Da Sheikh Ahmed/Zaman Bautar Kasa Ne Yayi Sillar Aurenmu

A Yau Muku Samu Wani Bidiyan Yadda Aka Gudanar Da Bikin Yar Hamshakin Dan Kasuwarnan Wato Dantata
Kalli Bidiyan Anan
A Wani Bangaren Kuma Zaman Bautar Kasa Tsakanin Matasa Biyu Yayi Sillar Haduwar Jininsu Inda Bayan Shekaru Uku Da Hada Bautar Kasar Tasu Suka Zamo Ma’aurata
Matashin Mai Suna Alexpeter Idoko Wadda Yayi Fice A Fagen Zanne Ya Bayyana Cewa Tun Shekarar 2018 Suka Hadu Da Budurwa Tasa Inda Yanzu Allah Ya Sa Ya Aureta Inda Ya Bayyana Hotunan Sa Lokacin Suna Bautar Kasa Da Kuma Na Auren Nasu Kamar Haka
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Tirkashi Saratu Daso Tana Shan Zagi Da Tsinuwa Akan Bidiyoyin Da Takeyi Wadanda Basu Dace Ba
Zamu So Karben Ra’ayoyin Ku A Sahen Mu Na Tsokaci Game Da Wannan Batun
Muna Fatan Allah Ya Cika Wa Dukkani Masoyan Kwarai Burinkansu Na Alkairi Akan Masoyansu.