Furucin da jarumar Nollywood Halima Abubakar tayi akan yawan jaruman fina-finan kasar Nageriya jama’a sun tofa albarkacin bakin su

Furucin da jarumar Nollywood Halima Abubakar tayi akan yawan jaruman fina-finan kasar Nageriya jama'a sun tofa albarkacin bakin su

Ficacciyar jarumar Kudancin Nageriya wato Nollywood, Halima Abubakar, ta bayyana cewa, ‘yan fim sunyi yawa a kasar Nageriya.

Jarumar Halima Abubakar ta bayyana hakan ne a shafinta na sada zumunta Instagram, kamar yadda shafin Hausaloaded suka ruwaito.

Inda jarumar take cewa mafi yawan jaruman na kasar Nageriya batasan kashi tamanin daga ciki ba 80%.

Halima Abubakar shahararriyar jaruma ce a masana’antar shirya fina-finan ta Kudancin Nageriya wato Nollywood, wanda ta bayyana hakan ne sabida yawan da jaruman sukayi ya kai a fada.

Domin ko anan Arewacin Nageriya masana’antar kannywood ta tara jaruma masu yawan gaske wanda ma har wasu ake mantawa daga cikin su idan ba yawan haka su ake a shirin fim ba.

Ballantana a hada yawan su dana Kudancin Nageriya, Nollywood da Kannywood, idan akayi aha to tabba zaka tabbatar da cewa masana’antun shirya fina-finai na kasar Nageriya sun tara jarumai na gaban kwatance.

Shi yasa ma jaruma Halima Abubakar tayi magana akan yawan da suke da shi.

Katanta wannan labarin.

Mutuwar Jarumar Kannywood Amal Umar Yanzu Gaskiya Ta Bayyana innalillahi

Karanta wannan labarin.

Jaruma Nafisa Abdullahi ta cikin shirin, LABARINA, ta sami daukaka na zama jakadiyar kamfanin Pepsi Naija

Karanta wannan labarin.

Video: Gamayyar mawakan kannywood yadda suka rerawa Aminu Waziri Tambuwal wakar shugaban kasa wanda za’ayi a zaben gaba 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button