Innalilahi wa Inna ilaihir rajiun ansami hasarin mota da daliban makarantar kwallejin sa’adatu Rimi Wanda mutane biyar 5 suka Rasa ransu.

Innalilahi wa Inna ilaihir rajiun ansami hasarin mota da daliban makarantar kwallejin sa'adatu Rimi Wanda mutane biyar 5 suka Rasa ransu.

Kwalejin sa adatu rimi munyi rashin dalibanmu biyar 5 a hatsarin mota.

Kwalejin sa adatu rimi ta mika sakon gaisuwarta ga jama’ar Kano Baki Daya dakuma jama’ar makarantar baki daya dakuma iyayan yaran da suka rasu.

Laliban sun rasune a man hanyarsu ta zauwa Jihar Katsina Wanda hatsarin mota ya hada dasu Akan hanyar tasu tazuwa Katsina hatsarin yafarune ajiya alkamis ranar 28|10|202.

Sanarwa mai kunshe da sa Hannun jami’ar holda da jama’a ta kwalejin Baki daya Amina abdulaziz Abba tace tasanya hanu Shugaban makarantar kwalejin Dr.Yahaya isah bankure ya mika sakon ta aziyya a madadinsa da duk daukacin malaman kwalejin sakon ta a ziyyar ga maigirma gwamnan Kano Dr.Abdullahi Umar ganduje.

Dakuma kwamanshinan ilimi Dr. Mariya Muhammad bunkure bisa wannan rashin daliban da mukasamu ajiya.

Da liban makarantar kwalejin sa adatu rime 4 dune suka Rasa ransu Wanda Cikon na biyar din ya Rasa ransanea lokacin da yafito daga kwalejin tarayya ta ta jiha FCE Kano.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na Jihar Kano narasa Yan uwanmu Musulmai da mukasamu zaku iya Mika sakon  ta aziyyarku Kai tsaye sahinmu na tsokaci kaitsaye.

A har kullum Kuna tare Dani A. Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews Dauke da labarn Duniya.

KU KARANTA WANNAN:

Bidiyan Manyan Attajirin Kasarna A Makkah Dangote ,Mangal ,Abdulsamad BUA Yayin Ibadah A kasa Mai Tsarki

Mutuwar Jarumar Kannywood Amal Umar Yanzu Gaskiya Ta Bayyana innalillahi

Jaruma Nafisa Abdullahi ta cikin shirin, LABARINA, ta sami daukaka na zama jakadiyar kamfanin Pepsi Naija

Video: Gamayyar mawakan kannywood yadda suka rerawa Aminu Waziri Tambuwal wakar shugaban kasa wanda za’ayi a zaben gaba 2023

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button